LABARIN KHADIJA
Kafin kawarta ta labarta mata labarin Flowdiary, Khadija Ilyas ta ce tana matukar son ta koyi digital skills amma ba ta samu wanda zai koya mata ba. Amma bayan ta…
Kafin kawarta ta labarta mata labarin Flowdiary, Khadija Ilyas ta ce tana matukar son ta koyi digital skills amma ba ta samu wanda zai koya mata ba. Amma bayan ta…
"Role Model" shi ne mutumin da kake mafarkin zama irinsa. Shi ne mutumin da ya je matakin da kake son zuwa. Shi ne wanda kake kwaikwayon tsare-tsarensa. Wannan mutumin yana…
…ga wasu abubuwa guda 7 da ya kamata ka yi Da farko: Ka tabbatar ka san abun da kake so ka yi, wato ka kiyasta a ranka me kake so…
Flowdiary ta ba ka damar tsara timetable dinka wanda zai ba ka damar yin karatu a duk lokacin da kake so. Ga misali na yadda ya kamata ka tsara lokacin…
Don karfafa wa 'yan'uwanmu matasa gwiwa, ba mu tsaya a iya koyar da digital skills a makarantarmu ta yanar gizo Flowdiary ba, mun kawo tsarin Flowdiary Jobs. Wannan sabon tsarin…
Shi kuma wannan course din yana koyarwa game da harkokin da suka shafi networking, shin mene ne ma networking a karon farko? Sannan wadanne abubuwa yake kamata mu sani game…
Cryptocurrency wani nau'in kasuwanci da hada-hadar kudi ne da yake gudana a yanar-gizo ta hanyar yin cinkayya da hulda da kudaden da suke ba a zahiri ba, wato kudaden yanar-gizo…
Albishirinku ɗaliban Flowdiary… Flowdiary ya kawo tsarin Flowdiary Jobs, inda ɗalibai za su cike don neman aiki a kamfanoni kala-kala da skills ɗin da suka koya a Flowdiary. A koya…
Mun kawo tsarin Points da Batch a Flowdiary, ga bayanansu kamar haka: Points Points wani maki ne da ɗalibi yake samu a Flowdiary a duk lokacin da ya yi comment…
Flowdiary ya yi nasarar lashe gasar "App Challenge", wacce Federal Ministry of Youths and Sports Development ta shirya tare da hadin gwiwar Bank of Industry don kara kwarin gwiwa ga…