YADDA ZA KA SHIGA HARKAR FASAHA
A takaice, idan kana son shiga harkar fasaha don a dama da kai, ka bi wadannan matakan ð â Ka sa a ranka za ka iya â Ka zabi bangare…
A takaice, idan kana son shiga harkar fasaha don a dama da kai, ka bi wadannan matakan ð â Ka sa a ranka za ka iya â Ka zabi bangare…
Tabbas akwai tarin abubuwa wadanda ba a yi idan aka je interview ta neman aiki, ga wasu daga ciki na tsakuro mana don mu kula da su: Da zaran ka…
Digital Marketer shi ne wanda ya iya tallata hajoji a yanar gizo. Haka nan shi ne wanda yake iya sarrafa ideas dinsa don samun sulalla a yanar gizo. Zo ka…
Jack Ma ya ce a lokacin da kake shekarun 20s ka yi kokari ka samu wani kwararren maigida ka koya daga gare shi, kar ka damu da kudin da za…
Cristiano Ronaldo ya ce, Na ce wa mahaifina zan zama hamshakin attajiri, amma bai yarda ba. Ga shi yanzu na zama. â Darasi: zuciyarka tana jin abun da bakinka yake…
Ka san kanka Ka saita kudirinka Ka nemi jagora Ka koyi skills Ka koya wa kanka yin komai Ka gina sana'a Ka jajirce
Sanannen dan kasuwar kasar China, shugaban kamfanin Ali Baba mai suna Jack Ma ya kasance mutumin da duniya ba za ta manta da shi ba sakamakon irin gwagwarmayar da ya…
A matsayinka na matashi da ke rayuwa a wannan zamanin mai cike da abubuwan mamaki, a shawarce ya kamata ka nemi sanin wadannan abubuwan don gina kanka saboda suna da…
Rislanu ya ce kafin ya shiga Flowdiary bai iya gina application ba, kuma bai san yadda ake farawa ba. Amma yanzu ya zama daya daga cikin daliban Flowdiary masu matukar…
Idan mutum bai kasance designer/creator ba â wato mai kirkira, zai rinka tambaya idan ya ga wannan abun: UI/UX. A wannan rubutun mun zo muku da bayani a kansu da…