An bude makarantar Flowdiary don koyar da digital skills da harshen Hausa don dogaro-da-kai, ga bayani a kan kwasa-kwasan da za ka iya koya a ciki:
✅ Android App Development For Beginners
Koyon yadda ake gina application din wayar Android a matakin ‘yan koyo (beginners) Babban abun da ake bukata a wajen ka shi ne wayar Android mai kyau, don da ita ake amfani.
Abubuwan da za ka koya
-Introduction To Android
-Widgets And Views
-Android Java
-Events
-Components
-Webview App
-Image Gallery
-SMS Greeting App
-Novel App
-Music App
Wanne amfani wannan ilimin zai maka bayan ka kammala?
-Za ka iya gina Android app da wayarka ta hannu ba tare da amfani da ilimin programming language ba
-Za ka zama Android Developer
-Za ka iya gina Android apps kala-kala
Abubuwan da ke bukata don farawa
-Wayar Android
Malami: Abdurrahaman Muhammad
Mataki: Beginner
Yare: Hausa
✅ Android App Development For Intermediates
Koyon yadda ake gina application din wayar Android a matakin matsakaita (Intermediates) Babban abun da ake bukata a wajen ka shi ne wayar Android mai kyau, don da ita ake amfani.
Abubuwan da za ka koya
-Material Design: colors, typography, animation
-Using Timer and SharedPreferences
-Working with Spiner Widget
-Tabs and ViewPaper
-Navigation Drawer
-BottomNagivationView
-Working with JSON
-Working with API
-Working with Databases
-Creating Online Apps
-Project: Creating Video and Audio Players
Wanne amfani wannan ilimin zai maka bayan ka kammala?
-Za ka iya gina Android app da wayarka ta hannu ba tare da amfani da ilimin programming language ba
-Za ka zama Android Developer
-Za ka iya gina Android apps kala-kala
-Za ka fadada iliminka a kan gina manhajar Android
Abubuwan da ke bukata don farawa
-Wayar Android
Malami: Abdulrahaman Muhammad
Mataki: Intermediate
Yare: Hausa
✅ Cryptocurrency For Beginners
Koyi yadda za ka kware a harkar kasuwancin cryptocurrency da dabarun samun shiga a harkar. Yadda ake bude wallet, saye da syarwan coins, P2P, da sauransu. Wayarka ta ishe ka aiki.
Abubuwan da za ka koya
-Introduction to Crytocurrency and Blockchain
-Introduction to Crypto Airdrop
-How to Use Binance Lite, Trust Wallet and WalletConnect
-Using Binance Chain Wallet
-How to Invest in Bitcoin and Cryptocurrencies
-Ultimate Guide to Using Binance Wallet
-How to Use Bitcoin Blockchain Explorer
-How to Buy/Sell Coin, Invest, Deposite and Withdraw Funds
-Understanding Crypto Terms
-Fundamental Analysis
-Technical Analysis
-Holding Strategies
-Investment Strategies
-Trading Strategies
-Risk Management
Wanne amfani wannan ilimin zai maka bayan ka kammala?
-Za ka iya yin kasuwancin crypto don saye da sayarwan coins
-Za ka iya P2P a Binance wallet
-Za ka iya investing a kasuwar crypto
-Za ka san muhimman abubuwa game da dunitar crypto da ilimin blockchain
Abubuwan da ke bukata don farawa
-Wayar Android
Malami: Misbahu Bichi
Mataki: Beginner
Yare: Hausa
✅ Cyber Security For Beginners
Koyon tsaron na’ura da yanar gizo, inda za ka koyi tsaron na’ura, manhajoji, shafukan yanar gizo a matakin ‘yan koyo (beginners). Wayarka ta ishe ka shiga.
Abubuwan da za ka koya
-Introduction To Cyber Security
-Introduction To Cyber Crimes
-Reasons For Committing of Cyber Crimes
-Malware And Its Type, Adware, Spyware, Hijacking Software, Virus, Worms, Trojan Horse
-Cyber attacks – Phishing, malware, viruses, spamming, Cross Site Scripting, spoofing etc
-How to prevent a computer, webbased software and network from cyber attack
Wanne amfani wannan ilimin zai maka bayan ka kammala?
-Sanin hanyoyin da ake damfarar mutane
-Za ka san hanyoyin da miyagu suke amfani da su don yin datsa
-Za ka koyi yadda za ka kare kanka daga miyagu
-Za ka koyi muhimman abubuwa dangane da wannan fannin na ilimi
Abubuwan da ake bukata don farawa
-Wayar Android
Malami: Muhammad Auwal Ahmad
Mataki: Beginner
Yare: Hausa
✅ Smartphone Graphics Design
Yadda za ka iya hada hoto, editing din sa da sauran duk abun da suka shafi wannan bangare. Za ka koyi yadda za ka hada logo, banner, flyer, poster da sauran designs masu kyau da wayarka ta android. Ba ka bukatar computer.
Abubuwan da za ka koya
-Introduction to Graphic Design
-Elements of Graphic Design
-Principles of Graphic Design
-Color theory
-Fonts
-Logos/Banners
-Graphic Design Resources
-Practicals
-Graphic Design software/app introduction
-Replication Design
-Invitation Card
-Political Poster
-Flyers
Wanne amfani wannan ilimin zai maka bayan ka kammala?
-Za ka iya kirkira flyer, logo, banner, poster da sauran ayyukan designs
-Za ka san color theory da inda ya dace a yi amfani da shi
-Za ka samu wasu muhimman kayayyaki da ilimi game da wannan fannin na graphic design
Abubuwan da ke bukata don farawa
-Wayar Android
-PixelLab app
Malami: Ibrahim Abubakar Aliyu
Mataki: Beginner & Intermediate
Yare: Hausa
✅ Web Development For Beginners
Koyi yadda ake coding don gina shafin yanar gizo ta hanyar amfani programming languages irin su HTML, CSS da JavaScript a matakin ‘yan koyo (beginners). Za ka iya aiki da waya ko computer.
Abubuwan da za ka koya
-Kirkirar webpage da hanyar amfani da HTML Basics: Styles, Forms, Images, Media, Colors, Lists, Tables, Tags, Links, CSS & JS
-Kayata Webpage da CSS: Colors, Styles, Fonts, Texts, Forms, Background, Borders, Padding, Tables
-Koyon JavaScript programming: Syntax and Output, Variables, Control Statement, Operators and Arithmetic, Functions, Arrays, Date and Time, Loops, Switch Statement
-Kirkirar project mai sauki da HTML, CSS da JavaScript
Wanne amfani wannan ilimin zai maka bayan ka kammala?
-Za ka iya coding da HTML, CSS da JavaScript
-Za ka zama Web Designer
-Za ka iya basics na web design da gina shafi
-Za ka zama frontend developer
Abubuwan da ake bukata don farawa
-Computer ko Wayar Android
Malami: Zubairu Saeed
Mataki: Beginner
Yare: Hausa
✅ Web Development For Intermediates
Koyi yadda za ka iya gina cikakken shafin yanar gizo ta hanyar amfani da PHP da SQL a matakin matsakaita (intermediates). Za ka iya aiki da waya ko computer.
Abubuwan da za ka koya
-Kirkirar webpage da hanyar amfani da PHP: Basic syntax, Variables and Data types, Conditional Statement, Arrays, Loops, Functions, String handling
-Amfani da database SQL: SQL syntax, datatypes, operators, data manipulation language and command- SELECT, INSERT, UPDATE and DELETE
-Connecting din PHP da SQL don amfani da database
Wanne amfani wannan ilimin zai maka bayan ka kammala?
-Za ka iya coding da PHP
-Za ka zama Web Developer
-Za ka iya basics na web development
-Za ka zama back-end developer
-Za ka iya aiki da MySQL database don adana bayanai da sauke su
Abubuwan da ake bukata don farawa
-Ilimin Web Development for Beginners (matakin ‘yan koyo)
-Computer ko Wayar Android
Malami: Zubairu Saeed
Mataki: Intermediate
Yare: Hausa
✅ WordPress For Beginners
Yadda za ka iya gina shafin yanar gizo (website ko blog) mai kyau ba tare da amfani da yaren na’ura wato programming language ba. Za ka iya aiki da waya ko computer.
Abubuwan da za ka koya
-Intro to web dev using WordPress
-Theme, plugin, hosting, domain, website/blog
-Buying hosting service and domain name
-Installing WordPress
-Publishing first post/page/comment
-Customizing WordPress site
-Installing and editing theme
-Installing plugin
Wanne amfani wannan ilimin zai maka bayan ka kammala?
-Za ka iya gina website ko blog cikin sauki
-Za ka zama WordPress Developer
-Za ka iya gina websites ko blogs kala-kala ba tare da amfani da ilimin programming language ba
Abubuwan da ke bukata don farawa
-Computer ko Wayar Hannu
Malami: Muhammad Auwal Ahmad
Mataki: Beginner
Yare: Hausa
✅ Database Management: SQL and Access
Yadda ake aiki da rumbun bayanai wato database ta hanyar amfani da SQL da kuma Microsoft Access. Da computer ake amfani.
Abubuwan da za ka koya
-Introduction to Databases and DBMS
-Working with MySQL Database
-SQL Statements
-Basics Microsoft Access
-Creating a Database Project
Wanne amfani wannan ilimin zai maka bayan ka kammala?
-Za ka iya amfani da MySQL database
-Za ka zama Database Manager
-Za ka iya amfani da MS Access database
-Za ka san SQL commands da yadda za ka yi amfani da su
Abubuwan da ke bukata don farawa
-Computer
Malami: Muhammad Auwal Ahmad
Mataki: Beginner
Yare: Hausa
✅ Bug Hunting For Beginners
Koyon yadda ake gano bugs da security vulnerabilities a cikin app ko website a matakin beginners. Ana bukatar ka samu computer.
Abubuwan da za ka koya
-Linux Basics
-How The Internet Works
-Bug Bounty Introduction
-Information Gathering
-Open Redirect (Manual and Automation)
-HTML Injection, Content Spoofing and Hyperlink Injection
-Cross-Site Request Forgery
-Hyperlink Takeovers
Wanne amfani wannan ilimin zai maka bayan ka kammala?
-Sanin muhimman abubuwa dangane da yanar gizo da yadda take aiki
-Yadda za ka gano security vulnerabilities a shafi ko app
-Za ka zama Bug Hunter
Abubuwan da ke bukata don farawa
-Computer
-Ilimin Cyber Security
Malami: Ibrahim Auwal
Mataki: Beginner
✅ Bug Hunting For Intermediates
Koyon yadda ake gano bugs da security vulnerabilities a cikin app ko website a matakin intermediates. Ana bukatar ka samu computer.
Abubuwan da za ka koya
-No Rate Limit (Using BurpSuite)
-Cross-Site Scripting (Manual and Automation)
-Subdomain Takeover
-Race Conditions (Using BurpSuite)
-Hacking Content Management Systems
-Authentication bypass (Using BurpSuite)
-Web Vulnerability Scanning (Using BurpSuite, Nuclei, Acunetix and REngine)
-Hacking Live Target (Using HowToHunt Methodology)
Wanne amfani wannan ilimin zai maka bayan ka kammala?
-Sanin yadda madatsa suke barna da hanyoyin da suke yi
-Yadda za ka gano security vulnerabilities a shafi ko app
-Za ka zama Bug Hunter
Abubuwan da ake bukata don farawa
-Computer
-Ilimin Cyber Security
-Ilimin Bug Hunting for Beginners
Malami: Ibrahim Auwal
Mataki: Beginner
Yare: Hausa
✅ Photoshop For Beginners
Yadda za ka koyi amfani da manhajar Photoshop don hada logo, banner, editing hoto da sauransu. Ana bukatar computer.
Abubuwan da za ka koya
-Introduction to Photoshop
-Creating a new project
-Understaing layers, colors, curves, and brushes
-Creating and formatting a new picture
-How to change background
Wanne amfani wannan ilimin zai maka bayan ka kammala?
-Za ka iya editing hoto ko canja background
-Za ka zama Photo Editor
-Za ka san muhimman abubuwa dangane da Photoshop ko photo editing
Abubuwan da ake bukata don farawa
-Computer
-Photoshop
Malami: Misbahu Bichi
Mataki: Beginner
Yare: Hausa
✅ Corel Draw For Beginner
Yadda za ka koyi amfani da manhajar Corel Draw don hada logo, banner, ko wani design da sauransu. Ana bukatar computer.
Abubuwan da za ka koya
-Typography
-Color
-Layout
-Images
-New project
-Fundamentals of Design
-Branding and Identity
Wanne amfani wannan ilimin zai maka bayan ka kammala?
-Za ka iya kirkirar design tun daga tushe
-Za ka san color theory, typography da sauransu
-Za ka san muhimman abubuwa dangane da Corel Draw ko photo editing
Abubuwan da ake bukata don farawa
-Computer
Malami: Misbahu Bichi
Mataki: Beginner
Yare: Hausa
✅ Introduction to Digital Marketing
Ilimin sanin muhimman hanyoyin da ake amfani da su don tallata kasuwanci ko hajoji da zamanantar da shi a yanar gizo. Ana amfani da wayar hannu.
Abubuwan da za ka koya
-Social Media Marketing
-Email Marketing
-Audio Marketing
-Video Marketing
-SEO
-Content Marketing
-Affiliate Marketing
-Digital Advertising
Wanne amfani wannan ilimin zai maka bayan ka kammala?
-Za ka san muhimman hanyoyin da ake amfani da su don tallata hajoji a yanar gizo
-Za ka san dabarun da za ka yi amfani da su don fadada kasuwancinka
-Za ka zama Digital Marketer
Abubuwan da ake bukata don farawa
-Wayar Android
Malami: Muhammad Auwal Ahmad
Mataki: Beginner
Yare: Hausa
✅ Computer Basics and Microsoft Office
Yadda za ka koyi yadda ake sarrafa computer da amfani da Microsoft Office irin su Word, Excel, PowerPoint, da Access. Ana bukatar computer.
Abubuwan da za ka koya
-Hardware Basics
-Software Basics
-Setting up a Computer
-Connecting to the Internet
-Maintenance and Trubleshooting
-Understanding Basic Terms of Computer
-Transferring files
-Computer shortcuts
Wanne amfani wannan ilimin zai maka bayan ka kammala?
-Sanin yadda ake operating computer
-Sanin muhimman abubuwa dangane da computer
-Amfani da Microsoft Office – Word, Excel, Presentation, Access
Abubuwan da ake bukata don farawa
-Computer ko Waya
Malami: Muhammad Auwal Ahmad
Mataki: Beginner
Yare: Hausa
✅ Networking and Internet For Beginners
Ilimin koyon muhimman abubuwa dangane da networking da kuma shiga internet. Wayar hannunka ta ishe ka.
Abubuwan da za ka koya
-Networking terms
-Undertanding netwok, netwoking and internet
-PAN, LAN, MAN, WAN
-Web and Internet
-OSI Model Layes
-IP Address
-Methods of Communication
-Understanding Digital and Analog Data
Wanne amfani wannan ilimin zai maka bayan ka kammala?
-Sanin yadda networking yake aiki
-Sanin muhimman abubuwa dangane da computern networking da internet
-Koyon yadda gundarin networking yake aiki
Abubuwan da ake bukata don farawa
-Wayar Hannu
Malami: Muhammad Auwal Ahmad
Mataki: Beginner
Yare: Hausa
✅ Blogging For Beginners
Koyi yadda ake gina blog – wato shafin yanar gizo, da fadada shi, da yadda ake SEO, SMM, SEM da sauransu. Ana bukatar waya ko computer.
Abubuwan da za ka koya
-Introduction to Blogging
-Choosing a Profitable Niche
-Creating a Professional Blog
-Customizing a Blog
-How to Standardize SEO
-Writing Strategies
-How to Promote, Market, and Grow a Blog
-How to Monetize a Blog
-Introduction to Digital Marketing
Wanne amfani wannan ilimin zai maka bayan ka kammala?
-Koyon yadda za ka kirkiri blog
-Sanin muhimman abubuwa dangane da blogging
-Koyon WordPress
-Yadda za ka fadada blog ko samun kudi da shi
-Za ka zama Blogger
Abubuwan da ake bukata don farawa
-Computer ko Wayar Hannu
Malami: Muhammad Auwal Ahmad
Mataki: Beginner
Yare: Hausa
✅ Social Media Marketing
Wannan course ne wanda zai koya maka dabarun tallata hajoji a dandulan sada zumunta irin su Facebook, Twitter, Telegram, WhatsApp, TikTok, Instagram da sauransu. Wayarka ta ishe ka.
Abubuwan da za ka koya
-Digital, Traditional, and Social Media Marketing
-The Landscape and Types of Social Media
-Understanding and Defining Audience
-Establishing Social Media Presence
-Brand Identity
-Social Media Marketing Strategies
-Facebook Marketing Strategies
-WhatsApp Marketing Strategies
-YouTube Marketing Strategies
-TikTok Marketing Strategies
-Instagram Marketing Strategies
-Telegram Marketing Strategies
-Creating Content Calendar
Wanne amfani wannan ilimin zai maka bayan ka kammala?
-Za ka koyi hanyoyin da ake tallata hajoji da dandulan sada zumunta daban-daban
-Za ka koyi yadda za ka tsara yadda za ka rinka posting da sharing updates
-Za ka koyi dabarun tallata hajoji da kuma kaucewa kura-kuran da ake tafkawa
-Za ka koyi yadda ake running Facebook da Instagram ads
Abubuwan da ake bukata don farawa
-Wayar Android ko computer
Malami: Muhammad Auwal Ahmad
Mataki: Beginner
Yare: Hausa
✅ Social Media Management
Koyi yadda ake managing din social media accounts irin su Facebook, Twitter, Telegram, WhatsApp, TikTok, Instagram da sauransu don yi wa kamfanoni aiki su rinka biyanka. Wayarka ta hannu ta ishe ka.
Abubuwan da za ka koya
-Introduction to Social Media Management
-The Role of Social Media Manager
-Understanding and Defining Audience
-Understanding Different Social Media Algorithms
-Social Media Marketing Strategies
-Facebook Marketing Strategies
-WhatsApp Marketing Strategies
-YouTube Marketing Strategies
-TikTok Marketing Strategies
-Instagram Marketing Strategies
-Telegram Marketing Strategies
-Mistakes to Avoid in Social Media Marketing
-Cyber Security
-Creating Content Calendar
Wanne amfani wannan ilimin zai maka bayan ka kammala?
-Za ka san muhimman abubuwa dangane da duk wani social media platform
-Za ka koyi abubuwan da ya kamata ka rinka yi a matsayinka na social media manager
-Za ka koyi yadda za ka yi running din Facebook da Instagram ads
-Za ka koyi yadda za ka tsara yadda za ka rinka posting da sharing updates
-Za ka koyi dabarun tallata hajoji da kuma kaucewa kura-kuran da ake tafkawa
Abubuwan da ake bukata don farawa
-Wayar Hannu
Malami: Muhammad Auwal Ahmad
Mataki: Beginner
Yare: Hausa
✅ Facebook Mastery: Marketing and Ads
A nan za ka koyi dabarun tallata hajoji a dandalin sada zumunta na Facebook da yadda za ka koyi running din ads. Da wayar hannu ake yi.
Abubuwan da za ka koya
-Introduction to Facebook Marketing
-Setting up a Facebook Business Page
-Creating and managing Facebook ads
-Targeting and retargeting customers
-Measuring and analyzing ad performance
Wanne amfani wannan ilimin zai maka bayan ka kammala?
-Za ka koyi hanyoyin da ake tallata hajoji da dandalin sada zumunta na Facebook
-Za ka koyi yadda za ka tsara yadda za ka rinka posting da sharing updates
-Za ka koyi dabarun tallata hajoji da kuma kaucewa kura-kuran da ake tafkawa
-Za ka koyi yadda ake running Facebook ads
Abubuwan da ake bukata don farawa
-Wayar Hannu
Malami: Muhammad Auwal Ahmad
Mataki: Beginner
Yare: Hausa
✅ Email Marketing for Online Business
Wata babbar hanyar tallata hajoji a yanar gizo ita ce tura wa customers sakonnin email wato email marketing. Koyi wannan course din don fadada kasuwancinka ko kuma kwarewa don yi wa kamfanoni aiki su biya ka. Ana yi da wayar hannu ko computer.
Abubuwan da za ka koya
-Gabatarwa game da email marketing da abubuwan da ya kunsa
-Saita email marketing
-Kirkira email template
-Kirkira email list da saita shi
-Kirkira email campaign
-Tura emails
-Bibiya da nazarin email campaign
Wanne amfani wannan ilimin zai maka bayan ka kammala?
-Za ka koyi yadda ake amfani da email marketing don fadada kasuwanci
-Za ka koyi yadda za ka tsara lokutan da ya kamata ka rinka tura emails
-Za ka zama email marketer
Abubuwan da ake bukata don farawa
-Computer ko Wayar Hannu
Malami: Muhammad Auwal Ahmad
Mataki: Beginner
Yare: Hausa
✅ Dropshipping Business
Dropshipping shi ne yadda ake sayo kaya daga kasashen waje sannan a sayar da su a nan wurarenmu. Koyi yadda ake wannan kasuwancin da wayarka ta hannu.
Abubuwan da za ka koya
-Yadda za ka fara Dropshipping
-Muhimman abubuwan da ya kamata ka sani kafin farawa
-Inda ya kamata ka sayo kaya
-Yadda za ka sayo kaya
-Fadada kasuwancinka na dropshipping a yanar gizo
Wanne amfani wannan ilimin zai maka bayan ka kammala?
-Za ka koyi yadda ake dropshipping business
-Za ka san muhimman abubuwa dangane da wannan business din
-Za ka koyi yadda za ka sayo kaya, inda za ka sayo, da yadda za ka sayar
Abubuwan da ake bukata don farawa
-Wayar Hannu
Malami: Muhammad Auwal Ahmad
Mataki: Beginner
Yare: Hausa
✅ WhatsApp Marketing for Sales Increment
Ilimin sanin dabarun da ake amfani da su don tallata hajoji a dandalin WhatsApp don fadada cinikayya.
Abubuwan da za ka koya
-Yadda za ka fara WhatsApp Marketing
-Muhimman abubuwan da ya kamata ka sani
-Dabarun WhatsApp status
-Dabarun WhatsApp group
-Kura-kuran da ya kamata ka daina yi
Wanne amfani wannan ilimin zai maka bayan ka kammala?
-Za ka koyi yadda ake WhatsApp Marketing
-Za ka san muhimman abubuwa dangane da WhatsApp
-Za ka koyi dabarun yin WhatsApp Marketing – status da group da kura-kuran da ya kamata ka daina
Abubuwan da ake bukata don farawa
-Wayar Hannu
Malami: Muhammad Auwal Ahmad
Mataki: Beginner
Yare: Hausa
✅ Introduction to Content Marketing
Content marketing wata hanya ce da ake amfani da ita don fadada hajoji a yanar gizo ta hanyar sharing content irin su rubutu, photo, video da sauransu. Koyi wadannan dabarun da wayarka ta hannu
Abubuwan da za ka koya
-Yadda za ka fara Content Marketing
-Muhimman abubuwan da ya kamata ka sani
-Dabarun Content Marketing
Wanne amfani wannan ilimin zai maka bayan ka kammala?
-Za ka koyi yadda ake Content Marketing
-Za ka san muhimman abubuwa dangane da Content Marketing
-Za ka koyi dabarun yin Content Marketing – video, photo, text
Abubuwan da ake bukata don farawa
-Wayar Hannu
Malami: Muhammad Auwal Ahmad
Mataki: Beginner
Yare: Hausa
✅ Introduction to Video Marketing
Wannan yana daga sashen content marketing wanda yake nuna mana yadda za mu tallata hajojinmu a videos. Koyi wannan abun da wayarka ta hannu.
Abubuwan da za ka koya
-Yadda za ka fara Content Marketing
-Muhimman abubuwan da ya kamata ka sani
-Dabarun yin Video Marketing
Wanne amfani wannan ilimin zai maka bayan ka kammala?
-Za ka koyi yadda ake Content Marketing
-Za ka san muhimman abubuwa dangane da Video Marketing
-Za ka koyi dabarun yin Video Marketing
Abubuwan da ake bukata don farawa
-Wayar Hannu
Malami: Muhammad Auwal Ahmad
Mataki: Beginner
Yare: Hausa
✅ Search Engine Optimization
Koyi muhimman abubuwa dangane da SEO da yadda ake saita shi a shafin yanar gizo don fadada shafin. Wannan course ne wanda ya dace da masu shafukan yanar gizo, bloggers da content creators. Za ka iya yi da wayarka ta hannu.
Abubuwan da za ka koya
-Mene ne SEO?
-Yadda search engines suke aiki
-Yadda search engine algorithm yake
-Yadda ake keyword research
-Yadda ake saita meta data da meta tags
-Yadda ake saita on-site SEO
-Yadda ake URL optimization
-Amfanin Sitemap da yadda ake saita shi
Wanne amfani wannan ilimin zai maka bayan ka kammala?
-Za ka koyi yadda search engines suke aiki da yadda suke nemo bayanai
-Za ka san muhimman abubuwa dangane da SEO
-Za ka koyi yadda za aka yi keyword research don nemo keywords din da za su dace da niche dinka
-Za ka koyi yadda za ka saita meta data, URL da sauransu a website ko blog dinka
Abubuwan da ake bukata don farawa
-Computer ko Wayar Hannu
Malami: Muhammad Auwal Ahmad
Mataki: Beginner
Yare: Hausa
✅ Content Creation 101: A Beginners Guide
Koyi yadda za ka yi creating din content irin su video, audio, article don zama content creator
Abubuwan da za ka koya
-Mene ne content creation?
-Yadda za ka yi creating content – video, audio, text
-Yadda za ka tallata content dinka
-Yadda za ka yi video editing
-Yadda ake creating promotional video
Wanne amfani wannan ilimin zai maka bayan ka kammala?
-Za ka koyi yadda ake creating content irin su video, audio, text da sauransu
-Za ka san muhimman abubuwa dangane da Content Creation
-Za ka koyi video editing
-Za ka koyi hada promotional video da editing sabon video
-Za ka zama content creator
Abubuwan da ake bukata don farawa
-Wayar Hannu
Malami: Muhammad Auwal Ahmad
Mataki: Beginner
Yare: Hausa
✅ Smartphone Video Editing
Koyi yadda za ka yi editing video da wayarka ta hannu cikin sauki da kuma yadda za ka hada sabon video.
Abubuwan da za ka koya
-Yadda ake hada sabon video kamar promotional video
-Yadda ake editing video a canja masa launuka
-Yadda ake sanya layer, attaching sabon video, audio da canja voice da sauransu
Wanne amfani wannan ilimin zai maka bayan ka kammala?
-Za ka koyi yadda ake video editing da wayar hannu cikin sauki
-Za ka koyi yadda za ka hada sabon video kamar promotional video na wani kamfani
-Za ka koyi yadda za ka sanya text, layer ko wani abu daban a cikin video
Abubuwan da ake bukata don farawa
-Wayar Hannu
Malami: Muhammad Auwal Ahmad
Mataki: Beginner
Yare: Hausa
✅ Introduction to Affiliate Marketing
Ilimin sanin dabarun fara kasuwancin kamasho wato affiliate marketing da yadda za ka zama affiliate marketer.
Abubuwan da za ka koya
-Yadda ake yin affiliating marketing
-Yadda ake zaban bangare
-Dabarun creating content
Wanne amfani wannan ilimin zai maka bayan ka kammala?
-Za ka koyi yadda ake Affiliate Marketing don gayyato mutane su sayi kaya kai ma ka samu kamasho
-Za ka san muhimman abubuwa dangane da Affiliate Marketing da yadda kasuwar take aiki
-Za ka koyi dabarun yin Affiliate Marketing da yadda za ka yi creating din content don janyo hankalin mutane
-Za ka zama affiliate marketer
Abubuwan da ake bukata don farawa
-Wayar Hannu
Malami: Muhammad Auwal Ahmad
Mataki: Beginner
Yare: Hausa
Duk course din da kake so za ka iya koyonsa a manhajar Flowdiary wacce take Play Store, shiga nan ka sauke ta sannan ka yi register ka shiga ka dauki wanda kake so sannan ka yi enrolling ka fara.
Duk wani korafi ko tambaya za a iya tura mana ta WhatsApp
Bibiyi shafukanmu na social media don samun karin bayani a kan lokaci:
—Facebook: https://fb.me/flowdiary
—Telegram: https://t.me/flowdiary
—Twitter: https://twitter.com/@flowdiaryng
—YouTube: https://youtube.com/@flowdiaryng
—Instagram: https://instagram/flowdiary_ng
Flowdiary take ce!
#LearnOnFlowdiary