Flowdiary | Koyi digital skills da harshen Hausa

Koyi digital skills da harshen Hausa don dogaro-da-kai

Flowdiary makarantar yanar gizo ce da ke koyar da digital skills da harshen Hausa don matasa su samu abun dogaro-da-kai.

Get Started Log In

Our Courses

Android Development: Mobile Edition

Koyon yadda ake gina Android App da wayar Android cikin sauki, inda mutum zai zama Android Developer a matsayin matsakaita. Abubuwan da za ka koya -A...

₦4,000
Cryptocurrency

Koyi yadda za ka kware a harkar kasuwancin crypto da dabarun samun shiga a harkar. Yadda ake bude wallet, saye da sayarwan coins, yadda ake trading, t...

₦5,500
Smartphone Graphic Design

Ilimin iya hada hoto da editing dinsa da sauran duk abun da suka shafi wannan bangaren. Za ka koyi yadda za ka hada logo, banner, flyer, poster da sau...

₦3,500
Smartphone Content Creation

Koyi yadda za ka yi creating content irin su video, audio, article don zama content creator da wayarka ta hannu Abubuwan da za ka koya -Introducti...

₦2,900
Smartphone Video Editing

Koyi yadda za ka yi editing video da wayarka ta Android cikin sauki da kuma yadda za ka hada sabon video, tare da 3D videos da sauransu Abubuwan da z...

₦3,000
Full Stack Web Development

Idan kana son zama Full Stack Web Developer mai kirkirar shafin yanar gizo, wannan course naka ne. A nan za ka koyi yadda ake gina website tun daga tu...

₦13,500
Wordpress Development

Ilimin gina shafin yanar gizo (website ko blog) mai kyau ba tare da amfani da yaren na'ura wato programming language ba. Za ka iya aiki da computer. ...

₦4,500
Professional Bug Hunting

Koyon yadda ake gano bugs da security vulnerabilities a cikin app ko website -wato bug hunting, tare da ethical hacking da penetration testing. Ana bu...

₦15,000
Digital Marketing Mastery

Ilimin sanin muhimman hanyoyin da ake amfani da su don tallata kasuwanci ko hajoji da zamanantar da su a yanar gizo. Ana amfani da wayar hannu ko comp...

₦5,000
Computer Basics and Microsoft Office

Yadda za ka koyi yadda ake sarrafa computer da amfani da Microsoft Office irin su Word, Excel, PowerPoint, da Access. Ana bukatar computer. Wannan cou...

₦2,500
General Internet Entrepreneurship

Wannan General Studies ne wanda zai koya maka yadda za ka fara neman idea, sarrafa ta, da amfani da ita. Har ila yau, mun mun kutsa cikin nuna wa mata...

₦0
Social Media Marketing

Wannan course ne wanda zai koya maka dabarun tallata hajoji a dandulan sada zumunta irin su Facebook, Twitter, Telegram, WhatsApp, TikTok, Instagram d...

₦3,500
Social Media Management

Koyi yadda ake managing social media accounts irin su Facebook, Twitter, Telegram, WhatsApp, TikTok, Instagram da sauransu don yi wa kamfanoni aiki su...

₦3,000
Forex Trading Mastercourse

Koyi yadda ake kasuwancin forex da dabarun samun shiga a harkar. Yadda ake bude account, saye da sayarwan currecies, risk management, yadda ake tradin...

₦4,500
Professional UI/UX Design

Koyon User Interface da User Experience designs masu matukar kayatarwa na digital products kamar mobile app da website ta hanyar amfani da computer. W...

₦5,000
Comprehensive Data Analysis

Data Analysis yana koyar da yadda ake zakulo wasu muhimman bayanai a cikin data. Wannan course din yana da muhimmanci ga 'yan kasuwa, ma'aikatan asibi...

₦4,000
Solana Wallet Tracking

Solana wallet tracking cikakken course ne wanda zai koya ma yadda za ka zama gwani kuma gangaran akan nemo wa tare da bibiyar profitable wallets akan ...

₦4,500

Wacce tambaya kuke son yi?

Da farko ba a WhatsApp ko Telegram muke karatunmu ba, muna karatu ne a cikin application dinmu da ke Play Store mai suna Flowdiary ko kuma website dinmu. Karatunmu a siffar video ne. Idan ka yi register, sannan ka ga course din da kake so, sai ka shiga ciki ka yi online payment, sannan nan take course din zai bude maka (idan ka samu matsala ka tuntube mu). Daga nan za ka fara bibitar darasi daya-bayan-daya har ka kammala.
Da farko ka sauke android application dinmu a Play Store mai suna Flowdiary ko kuma ziyartar shafinmu. Abu na biyu shi ne yin register, sannan sai ka shiga course din da kake so ka biya kudi, nan take ka fara karatu.
Babu lokacin da aka ware na yin karatu ko daukar sababbin dalibai. Idan ka biya kudi ka shiga course, za ka fara bibiyar darussan ne daya-bayan-daya har ka kammala.
Kwarai kuwa. Idan ka kammala karatu kuma ka samu points 50+ za ka iya sauke certificate dinka nan take a siffar PDF, kuma za ka iya zuwa cafe ka yi printing.
Malaminka shi ne mentor dinka. Bayan ka kammala bibiyar karatu, za ka iya tuntubarsa don ya rinka guiding dinka, ba ka shawarwari da sauransu. Sannan idan ba ka gane karatu ba za ka iya tuntubarsa. Kowanne malami akwai lambarsa a can kasan lectures.
Kowane course akwai kudin karatunsa, wani N10,000, wani N15,000, wani ma har N5,000 kacal.
Binciko wasu...