Contact Us
Kana bukatar wani taimako? Tuntube mu ta wadannan kafofin, za mu amsa maka a kan lokaci:
Phone: 08145440710
WhatsApp: 2348145440710
Email: support@flowdiary.com.ng
Telegram: /t.me/flowdiary
Facebook: /fb.me/flowdiary
Social media handles
LinkedIn: /flowdiary
YouTube: /@flowdiaryng
Twitter: /@flowdiaryng
Instagram: /@flowdiary_ng
Tsare-Tsarenmu
Abubuwan da ake KoyarwaDigital skills muke koyarwa, irin su:
- Web Development
- Cryptocurrency
- Android Development
- UI/UX Design
- Video Editing
- ...da sauransu
Muna da Android App da Website inda muke karatu a siffar video.
Lokacin KaratuBabu lokacin da aka ware na yin karatu ko daukar sababbin dalibai. Idan ka biya kudi ka shiga course, za ka fara bibiyar darussan ne daya-bayan-daya har ka kammala.
CertificateIdan ka kammala karatu, za ka iya sauke certificate dinka nan take a siffar PDF, kuma za ka iya zuwa cafe ka yi printing.
MentorshipMalaminka shi ne mentor dinka. Bayan ka kammala bibiyar karatu, za ka iya tuntubarsa don ya rinka guiding dinka, ba ka shawarwari da sauransu. Sannan idan ba ka gane karatu ba za ka iya tuntubarsa. Kowanne malami akwai lambarsa a kasan lectures.
Yadda Ake Biyan KudiKamar yadda muke karatunmu online, shi ma biyan kudin karatu online. Ka je kan course din da kake so, ka danna "Enrol", zai kai ka inda za ka biya ta Transfer ko Card. Idan ka samu matsala ka tuntube mu.
Sashin Kula da DalibaiIdan kana da wata matsala ko ba ka gane wani ba kada ka yi kasa a gwiwa, ka tuntube mu ta sashenmu na kula da dalibai:
WhatsApp: +2348145440710
Email: support@flowdiary.com.ng
Wacce tambaya kake son yi?
Flowdiary makarantar yanar gizo ce da take koyar da digital skills da harshen Hausa don dogaro da kai. Muna koyarwa da harshen Hausa cikin sauki.
Da farko ba a WhatsApp ko Telegram muke karatunmu ba, muna karatu ne a cikin application dinmu da ke Play Store mai suna Flowdiary ko kuma website dinmu. Karatunmu a siffar video ne. Idan ka yi register, sannan ka ga course din da kake so, sai ka shiga ciki ka yi online payment, sannan nan take course din zai bude maka (idan ka samu matsala ka tuntube mu). Daga nan za ka fara bibitar darasi daya-bayan-daya har ka kammala.
Da farko ka sauke android application dinmu a Play Store mai suna Flowdiary ko kuma ziyartar shafinmu. Abu na biyu shi ne yin register, sannan sai ka shiga course din da kake so ka biya kudi, nan take ka fara karatu.
Babu lokacin da aka ware na yin karatu ko daukar sababbin dalibai. Idan ka biya kudi ka shiga course, za ka fara bibiyar darussan ne daya-bayan-daya har ka kammala.
Kwarai kuwa. Idan ka kammala karatu kuma ka samu points 50+ za ka iya sauke certificate dinka nan take a siffar PDF, kuma za ka iya zuwa cafe ka yi printing.
Malaminka shi ne mentor dinka. Bayan ka kammala bibiyar karatu, za ka iya tuntubarsa don ya rinka guiding dinka, ba ka shawarwari da sauransu. Sannan idan ba ka gane karatu ba za ka iya tuntubarsa. Kowanne malami akwai lambarsa a can kasan lectures.
Kowane course akwai kudin karatunsa, wani N10,000, wani N15,000, wani ma har N5,000 kacal.
Kamar yadda muke karatunmu online, shi ma biyan kudin karatu online. Ka je kan course din da kake so, ka danna Enrol, zai kai ka inda za ka biya ta Transfer ko Card. Idan ka samu matsala ka tuntube mu.
Ana koyarwa da Harshe Hausa don fahimtar ilimin cikin sauki.
Duk wani darasi yana da comment section, idan kana bukatar yin tambaya za ka iya yi ta nan, ko kuma za ka iya tuntubar malamin ta WhatsApp, akwai lambarsa a can kasan lectures.
Idan ka biya kudi kuma ya nuna maka succesfully, to nan take ka shiga app din ka wuce Profile dinka, a nan za ka gan shi. Idan kuma a website ne to ka duba Dashboard dinka za ka gan shi a nan. Idan ba ka gan shi ba har yanzu, ka tuntube mu ta WhatsApp - 08145440710.
Idan kana da wata matsala ko ba ka gane wani ba kada ka yi kasa a gwiwa, ka tuntube mu ta sashenmu na kula da dalibai ta WhatsApp: 08145440710, ko kuma email: support@flowdiary.com.ng.
Aa ba a downloading videos, sai dai a kalla online.
Points wani maki ne da dalibi yake samu a Flowdiary a duk lokacin da ya yi comment ko kuma ya amsa tambayar wani, ko liking lecture, ko bibiyar comments, ko yin review a course dinsa, ko enrolling sabon course. Ana amfani da points din dalibi wajen gane yanayin yadda yake mayar da hankali a karatu.
Badge shi ne matakin da dalibi ya kai a yayin da yake karatu a Flowdiary. Matakin dalibi yana hawa ne a duk lokacin da yake samun points da yawa. Matakan Badge su ne kamar haka:
Learner - 0-50 points
Amateur - 51-100 points,
Creative - 101-150 points
Hardworking - 151-250 points
Researcher - 251-300 points
Skillful - 301-400 points
Strategist - 401-500 points
Master - 501-600 points
Champion - 601-750 points
VIP - 750-1000 points
Educationist - 1001-2000 points
Qualifier - 2001-3000 points
Specialist - 3001-4000 points
Professional - 4001-5000 points
Motivator - 5000+.