Flowdiary

Welcome to Flowdiary – A Realm of Science and Technology
Menu Close
  • Home
  • Science
    • Space Science
    • Earth Science
    • Natural Science
  • Technology
    • Computer Science
    • Digital Security
    • Internet
  • Magazine
  • Pedia
0

Daga Ina Sinadaran Da Ake Ƙira Heavy Elements Suka Samo Asali?

Posted on April 4, 2021 by Abdulrahman Ibrahim Tahir
sinadari

Masana kimiyya sun sha kai-kawo wajen binciko asalin sinadaran da ake ƙira heavy elements waɗanda sune suke taimakawa rayuwa ta wanzu. Dukkan wani sinadarin da ya ƙunshi adadin ƙwayoyi (atomic number) fiye da 92 su ake ƙira heavy elements. A… Continue Reading →

Space Science
2

Yaya Siffofin Dusar Ƙanƙara Suke?

Posted on March 26, 2021 by Abdullahi Abubakar

Tarin ƙanƙara da ta taru wuri guda ta cure sakamakon zubar dusar ƙanƙara idan ta dau wani lokaci sai ta daskare ba tare da narkewa ba ko da kuwa lokacin zafi ne. Ita wannan gun-gun ƙanƙarar ta na samuwa ne… Continue Reading →

Earth Science
4

Fahimtar ‘Cryptography’ da Amfaninsa a Na’urori

Posted on March 10, 2021 by Mohiddeen Ahmad
cryptography

Ana yawan tambayar mene ne Cryptography kuma mene ne amfaninsa, musamman waɗanda ba su fiye shiga harkokin na’ura ba. Don haka a wannan rubutun za a fayyace mene ne cryptography da kuma amfaninsa a cikin na’ura. Cryptography ya jima da… Continue Reading →

Computer Science
1

Me Ake Buƙata Don Zuwa Duniyar Wata?

Posted on March 8, 2021 by Mohiddeen Ahmad
zuwa duniyar wata

Haƙiƙa tafiya sararin samaniya ba ta kasance tafiya mai sauƙi ba, wanda daga cikinta ne ake samun tafiya zuwa duniyar wata –wato Moon. Duk da ya danganta ga inda aka tashi, amma dai abunda mutum ya iya sani shi ne… Continue Reading →

Space Science
5

Sararin Samaniya: Abubuwa 5 Da Ke Ba Wa Kowa Al’ajabi A Ƙaunu

Posted on March 2, 2021 by Mohiddeen Ahmad
universe duniya

Ƙaunu –wato universe ta ƙunshi abubuwa masu ban-mamaki da dama, amma daga cikinsu akwai wasu da suke da wasu abubuwa masu matuƙar ban-al’ajabi. A wannan rubutun za a ga wasu daga cikin matuƙar ban-mamakin, wanda suka haɗa da: 1. Guguwar… Continue Reading →

Space Science
3

Ko Yaya Madatsa da ‘Yan Damfara Ke Samun Bayanan Mutane?

Posted on March 2, 2021 by Mohiddeen Ahmad
damfara a yanar gizo kutse da satar bayanai

Bayanan sirrin mutum sun kasance ɓoyayyu a wurinsa, haƙiƙa samun su yana da matuƙar wahala. Amma duk da haka wasu su kan yi mamaki idan suka ji wasu madatsa –wato ma’abota hacking ko ‘yan damfara sun samu waɗannan bayanan sirrin.… Continue Reading →

Digital Security
10

Dabarun Koyon Tsare-Tsaren Na’ura –‘Programming Language’ Ga ‘Yan Koyo

Posted on March 1, 2021 by Mohiddeen Ahmad
programming language naura

Tsare-tsaren na’ura, wanda aka fi sani da programming language wasu haɗe-haɗen haruffa ne, da lambobi, har da alamu; don ba wa na’ura damar yin wani keɓantaccen aiki a cikinta. Akwai tsare-tsaren na’ura da dama da ake amfani da su wajen… Continue Reading →

Computer Science
0

Bayani Game da Tsibiri – ‘Island’ da Ire-irensa

Posted on February 28, 2021 by Abdullahi Abubakar
tsibiri

Tsibiri, wato Island na nufin wasu yankuna da ke kan doron duniya waɗanda suka kasance ba sa haɗe da wata uwar nahiya, sa’annan kuma suna kewaye ne da manya-manyan ruwa wanda ya kasance teku. Muhimman Bayanai Game Da Tsibiri Tsibirin… Continue Reading →

Earth Science
0

Nau’ukan Birrai nawa Ka Sani?

Posted on February 28, 2021 by Mohiddeen Ahmad
biri

Biri na ɗaya daga cikin dabbobin da suke rayuwa a gari ko a daji, haka nan ya kasance dabba mafi baira a cikin dabbobi. Saboda wannan, masana da dama sun jingina asalin samuwar Ɗan’adam daga birrai –a wata nazariyya da… Continue Reading →

Natural Science
3

Yaya Siffofin ‘Hamada’ Suke?

Posted on February 22, 2021 by Abdullahi Abubakar
hamada

Cikin sauƙi, ‘Hamada’ wasu yankuna ne na duniya da suke da matuƙar zafin rana, bushewar ƙasa da ƙarancin ruwan sama wanda ba ya wuce sama da milimita 254 na damshi. Sai dai ba lallai ba ne a ce yankin Hamada… Continue Reading →

Earth Science

Post navigation

Older Articles

Wasu Abubuwa 101 Da Za Ka Iya Sani Game da Dabbobi, Kwari da Tsuntsaye

Dabbobi sun kasance a nau’uka kala-kala, haka nan kowanne nau’i yana da wasu muhimman abubuwa masu ban mamaki ko ƙayatarwa.

A rukunin dabbobi

Read More

Categories

Subscribe our Newsletter to Receive Updates

Enter your name and email address to subscribe

Follow Flowdiary

© 2021 Flowdiary. All rights reserved.
About | Contact | Privacy Policy | Disclaimer
Translate »