- World-class Course
- One-on-One Mentorship
- Big Internship Opportunities
- In Local Language
- Affordable Pricing
- No Monthly Subscription
- On-Demand Learning
- Free Certificate
Koyi yadda ake managing social media accounts irin su Facebook, Twitter, Telegram, WhatsApp, TikTok, Instagram da sauransu don yi wa kamfanoni aiki su rinka biyanka. Wayarka ta hannu ta ishe ka.
Abubuwan da za ka koya
-Introduction to Social Media Management
-The Role of Social Media Manager
-Understanding and Defining Audience
-Understanding Different Social Media Algorithms
-Social Media Marketing Strategies
-Facebook Marketing Strategies
-WhatsApp Marketing Strategies
-YouTube Marketing Strategies
-TikTok Marketing Strategies
-Instagram Marketing Strategies
-Telegram Marketing Strategies
-Mistakes to Avoid in Social Media Marketing
-Cyber Security
-Creating Content Calendar
Wanne amfani wannan ilimin zai maka bayan ka kammala?
-Za ka san muhimman abubuwa dangane da duk wani social media platform
-Za ka koyi abubuwan da ya kamata ka rinka yi a matsayinka na social media manager
-Za ka koyi yadda za ka yi running din Facebook da Instagram ads
-Za ka koyi yadda za ka tsara yadda za ka rinka posting da sharing updates
-Za ka koyi dabarun tallata hajoji da kuma kaucewa kura-kuran da ake tafkawa
Abubuwan da ake bukata don farawa
-Wayar Hannu
Malami: Muhammad Auwal Ahmad
Mataki: Beginner
Yare: Hausa
Muhammad Auwal Ahmad
Yana da kwarewa game da harkokin da suka shafi Digital Marketing, Online Business, Computer Programming, Social Media Marketing, Web Mastering, Content Creation da sauransu.