Digital Marketer shi ne wanda ya iya tallata hajoji a yanar gizo. Haka nan shi ne wanda yake iya sarrafa ideas dinsa don samun sulalla a yanar gizo.
Zo ka ga yadda za ka samu garabasar 25% discount…
Idan kana son zama kwararren Digital Marketer, ga abubuwan da kake bukata:
💠 Mataki na Farko: DABI’U
☑ Hakuri
☑ Jajircewa
☑ Aiki Tukuru
💠 Mataki na Biyu: KWAREWA
☑ Digital Marketing
☑ Social Media Marketing
☑ Facebook Marketing
☑ WhatsApp Marketing
☑ Content Marketing
☑ Copywriting
☑ Email Marketing
☑ Video Marketing
☑ Smartphone Graphic Design
☑ Smartphone Video Ads Creation
💠 Mataki na Uku: FARAWA
☑ Sauke Flowdiary App ka yi register👇
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.absoft.flowdiary
Invitation code: 7738383
☑ Tuntube mu don samun garabasar 25% 👇
NOTE: Wannan tsarin namu na “Digital Marketing Package” zai ba ka damar samun garabasar ragi har na 25%.
BUGU DA KARI, duk wadannan skills din za ka koye su da wayarka ta hannu.
Me kake jira?