Tarihin UX/UI Design
Menene UX/UI design? to duk da nayi bayani akan ma'anar UX da kuma UI a fayyace a cikin darasin da nayi a Flowdiary yanzu ma zan ƙara yi a taƙaice.…
Menene UX/UI design? to duk da nayi bayani akan ma'anar UX da kuma UI a fayyace a cikin darasin da nayi a Flowdiary yanzu ma zan ƙara yi a taƙaice.…
Babban albishir din da muke yi muku a wannan watan shi ne gabatar muku da “Flowdiary Mentorship”, tsarin bayar da horon mentorship ga daliban Flowdiary kyauta. Ba koyar da karatu…
Watakila ka dauki shekaru kana fama da wani abu amma ba ka sani ba ya dace da kai ko akasin haka. Idan haka ne, jarraba wadannan hanyoyin ka gani https://flowdiary.com.ng/blog/2024/02/06/shawarar-jack-ma-ga-matasa-abun-da-ya-kamata-mu-duba…
A Flowdiary muna koyar da duk waɗannan a cikin course ɗin "Mini Importation from China", wanda zai koya maka yadda za ka saro kaya daga ƙasar China sannan ka rinƙa…
A takaice, idan kana son shiga harkar fasaha don a dama da kai, ka bi wadannan matakan 👇 ✔ Ka sa a ranka za ka iya ✔ Ka zabi bangare…
Tabbas akwai tarin abubuwa wadanda ba a yi idan aka je interview ta neman aiki, ga wasu daga ciki na tsakuro mana don mu kula da su: Da zaran ka…
Digital Marketer shi ne wanda ya iya tallata hajoji a yanar gizo. Haka nan shi ne wanda yake iya sarrafa ideas dinsa don samun sulalla a yanar gizo. Zo ka…
Jack Ma ya ce a lokacin da kake shekarun 20s ka yi kokari ka samu wani kwararren maigida ka koya daga gare shi, kar ka damu da kudin da za…
Cristiano Ronaldo ya ce, Na ce wa mahaifina zan zama hamshakin attajiri, amma bai yarda ba. Ga shi yanzu na zama. ☑ Darasi: zuciyarka tana jin abun da bakinka yake…
Ka san kanka Ka saita kudirinka Ka nemi jagora Ka koyi skills Ka koya wa kanka yin komai Ka gina sana'a Ka jajirce