Me Kake Son Koya a Flowdiary: Bayani a Kan Kwasa-Kwasai da Muhimmancinsu
An bude makarantar Flowdiary don koyar da digital skills da harshen Hausa don dogaro-da-kai, ga bayani a kan kwasa-kwasan da za ka iya koya a ciki: ✅ Android App Development…
An bude makarantar Flowdiary don koyar da digital skills da harshen Hausa don dogaro-da-kai, ga bayani a kan kwasa-kwasan da za ka iya koya a ciki: ✅ Android App Development…
Email Marketing wata hanya ce da ake bunkasa kasuwanci da haduwa da kulla alaka da abokab cinikayya ta hanyar amfani da sakonnin yanar-gizo na email. Wannan hanya ce mai kyau…
Cyber Security ilimi ne na zamani da ke koyar da yadda ake bayar da tsaro ga na'urori, shafukan yanar-gizo, da kuma manhajojin yanar-gizo. Mutane a wannan zamani suna karantar cyber…
Graphic Design ilimi ne na koyon yadda ake amfani da wayar android ko computer wajen yin ayyukan graphics design kamar banner, logo design, flyer, invitation card, poster, da sauran aikace-aikace…
Android App Development, wato yadda ake gina manhaja ta wayar android, da yadda ake kula da manhajar, da tafiyar da ita a kan tsare-tsaren da aka shirya ta a kai.…
Content Marketing wani ilimi ne da ake amfani da shi a lokacin da ake tafiyar da kasuwa ko sana'a a kan tsarin digital marketing, ta hanyar da hakan ke taimakawa…