Email Marketing wata hanya ce da ake bunkasa kasuwanci da haduwa da kulla alaka da abokab cinikayya ta hanyar amfani da sakonnin yanar-gizo na email.

Wannan hanya ce mai kyau wajen kulla alaka mai kyau tsakaninka da customers dinka ta yadda za ka fahimci abun da suke so da kuma tallata musu wadanda kake so.

Akwai dabaru da ake amfani da su kafin fara email marketing, za ka iya sanin duk wasu hanyoyi da dabarun fara saita wa sana’arka ko kasuwarka email account idan ka karancin kwas din Email Marketing for Online Business a makarantar yanar-gizo ta Flowdiary. Muna koyar da wannan kwas cikin sauki.

3 thoughts on “Ko Ka San Yadda Ake Bunkasa Kasuwanci ta Hanyar Tura Sakonnin Email? Shigo Ka Gani”

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *