Wane ne “Role Model” Dinka?
"Role Model" shi ne mutumin da kake mafarkin zama irinsa. Shi ne mutumin da ya je matakin da kake son zuwa. Shi ne wanda kake kwaikwayon tsare-tsarensa. Wannan mutumin yana…
"Role Model" shi ne mutumin da kake mafarkin zama irinsa. Shi ne mutumin da ya je matakin da kake son zuwa. Shi ne wanda kake kwaikwayon tsare-tsarensa. Wannan mutumin yana…
An bude makarantar Flowdiary don koyar da digital skills da harshen Hausa don dogaro-da-kai, ga bayani a kan kwasa-kwasan da za ka iya koya a ciki: ✅ Android App Development…
Don karfafa wa 'yan'uwanmu matasa gwiwa, ba mu tsaya a iya koyar da digital skills a makarantarmu ta yanar gizo Flowdiary ba, mun kawo tsarin Flowdiary Jobs. Wannan sabon tsarin…
Email Marketing wata hanya ce da ake bunkasa kasuwanci da haduwa da kulla alaka da abokab cinikayya ta hanyar amfani da sakonnin yanar-gizo na email. Wannan hanya ce mai kyau…
Content Marketing wani ilimi ne da ake amfani da shi a lokacin da ake tafiyar da kasuwa ko sana'a a kan tsarin digital marketing, ta hanyar da hakan ke taimakawa…