Email Marketing for Online Businesses

Game da Course

Wata babbar hanyar tallata hajoji a yanar gizo ita ce tura wa customers sakonnin email. Koyi wannan course din don fadada kasuwancinka ko kuma kwarewa don yi wa kamfanoni aiki su biya ka. Ana yi da wayar hannu ko computer.

Abubuwan da za ka koya
  • Introduction to email marketing
  • Creating and sending marketing emails
  • Segmenting email lists
  • Tracking and analyzing email campaign success
  • Best practices for email marketing
  • Copywriting Techniques
Abubuwan da ake bukata don farawa
  1. A computer
  2. Internet connection

Malami: Muhammad Auwal Ahmad
Yana da kwarewa game da harkokin da suka shafi Digital Marketing, Online Business, Computer Programming, Social Media Marketing, Web Mastering, Content Creation da sauransu.
Mataki: Beginner and Intermediate

Yare: Hausa

Kudin Shiga: ₦1,500

Get Started Now