Flowdiary Jobs

Albishirinku ɗaliban Flowdiary…

Flowdiary ya kawo tsarin Flowdiary Jobs, inda ɗalibai za su cike don neman aiki a kamfanoni kala-kala da skills ɗin da suka koya a Flowdiary.

A koya maka karatu, a nuna maka yadda za ka dogara-da-kanka, sannan a haɗa ka da kamfanonin da za ka yi wa aiki su biya ka —duk a Flowdiary.

Ku jira kaɗan, wannan satin zai fara aiki in Allah Ya yarda.

One thought on “Gabatar da Sabon Tsarin Flowdiary Jobs”

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *