Me Kake Son Koya a Flowdiary: Bayani a Kan Kwasa-Kwasai da Muhimmancinsu
An bude makarantar Flowdiary don koyar da digital skills da harshen Hausa don dogaro-da-kai, ga bayani a kan kwasa-kwasan da za ka iya koya a ciki: ✅ Android App Development…
An bude makarantar Flowdiary don koyar da digital skills da harshen Hausa don dogaro-da-kai, ga bayani a kan kwasa-kwasan da za ka iya koya a ciki: ✅ Android App Development…
Mun kawo tsarin Points da Batch a Flowdiary, ga bayanansu kamar haka: Points Points wani maki ne da ɗalibi yake samu a Flowdiary a duk lokacin da ya yi comment…
Email Marketing wata hanya ce da ake bunkasa kasuwanci da haduwa da kulla alaka da abokab cinikayya ta hanyar amfani da sakonnin yanar-gizo na email. Wannan hanya ce mai kyau…
WordPress wata manhajar yanar-gizo ce da ake amfani da ita domin kirkirar shafin yanar-gizo ba tare da an yi amfani da yarukan na'ura ba. Sannan kuma har a iya daidaita…
An samar da Flowdiary a matsayin e-learning platform wato makrantar yanar gizo don koyar da digital skills da harshe Hausa don dogaro-da-kai. Barka da wannan lokaci mabiya wannan shafi na…