YADDA ZA KA RINƘA SARO KAYA DAGA ƘASAR CHINA KANA SAYARWA A NIGERIA
A Flowdiary muna koyar da duk waɗannan a cikin course ɗin "Mini Importation from China", wanda zai koya maka yadda za ka saro kaya daga ƙasar China sannan ka rinƙa…
A Flowdiary muna koyar da duk waɗannan a cikin course ɗin "Mini Importation from China", wanda zai koya maka yadda za ka saro kaya daga ƙasar China sannan ka rinƙa…
An bude makarantar Flowdiary don koyar da digital skills da harshen Hausa don dogaro-da-kai, ga bayani a kan kwasa-kwasan da za ka iya koya a ciki: ✅ Android App Development…
Albishirinku ɗaliban Flowdiary… Flowdiary ya kawo tsarin Flowdiary Jobs, inda ɗalibai za su cike don neman aiki a kamfanoni kala-kala da skills ɗin da suka koya a Flowdiary. A koya…
Email Marketing wata hanya ce da ake bunkasa kasuwanci da haduwa da kulla alaka da abokab cinikayya ta hanyar amfani da sakonnin yanar-gizo na email. Wannan hanya ce mai kyau…
Social Media Marketing ya na nufin hanyar da ake tallata wata haja, kasuwanci ko sana'a a dandulan sada zumunta na yanar-gizo, kamar su Facebook, WhatsApp, Instagram, Tiktok, Telegram, Twitter, da…
Content Marketing wani ilimi ne da ake amfani da shi a lokacin da ake tafiyar da kasuwa ko sana'a a kan tsarin digital marketing, ta hanyar da hakan ke taimakawa…