internet flowdiary

Shi kuma wannan course din yana koyarwa game da harkokin da suka shafi networking, shin mene ne ma networking a karon farko? Sannan wadanne abubuwa yake kamata mu sani game da internet.

Wadannan kwasa-kwasan duka akwai su a Flowdiary, za ka iya sauke app dinmu ko shiga shafinmu ka yi register ka fara karatu nan take.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *