Flowdiary ya yi nasarar lashe gasar “App Challenge“, wacce Federal Ministry of Youths and Sports Development ta shirya tare da hadin gwiwar Bank of Industry don kara kwarin gwiwa ga apps din da suke solving problem.

A kan haka, Flowdiary ya zo na daya a gasar da aka yi a karkashin bangaren EdTech.

Muna fatan wannan nasara ta kasance da dukkankin membobin Flowdiary da duk al’ummar da ke biye da shi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *