WordPress: Yadda Za Ka Gina Shafin Yanar-gizo ba Tare da Yaren Na’ura ba
WordPress wata manhajar yanar-gizo ce da ake amfani da ita domin kirkirar shafin yanar-gizo ba tare da an yi amfani da yarukan na'ura ba. Sannan kuma har a iya daidaita…
WordPress wata manhajar yanar-gizo ce da ake amfani da ita domin kirkirar shafin yanar-gizo ba tare da an yi amfani da yarukan na'ura ba. Sannan kuma har a iya daidaita…
Social Media Marketing ya na nufin hanyar da ake tallata wata haja, kasuwanci ko sana'a a dandulan sada zumunta na yanar-gizo, kamar su Facebook, WhatsApp, Instagram, Tiktok, Telegram, Twitter, da…
Haɓɓakar fasaha (Technology) da amfani da ita a kusan kowane fanni na rayuwarmu ya haifar da karuwar hare-haren yanar gizo, keta bayanai, da laifukan yanar gizo. Wannan ya haifar da…
An samar da Flowdiary a matsayin e-learning platform wato makrantar yanar gizo don koyar da digital skills da harshe Hausa don dogaro-da-kai. Barka da wannan lokaci mabiya wannan shafi na…