Software

Software – manhaja ce ta na’ura. Masana tsare-tsaren na’ura suna ƙirƙirar manhaja da za ta ba wa na’ura damar yin wani aiki. A nan, aikin ya kan iya kasancewa lissafi, adana bayanai da sauransu. Masana tsare-tsaren na’ura suna amfani da… Continue Reading

Programming Language

Programming Languge – a kimiyyar na’ura mai ƙwaƙwalwa, programming language na nufin tsare-tsaren na’ura ko kuma yaren na’ura. Programming language wani salo ne na lissafi da haɗe-haɗen haruffa har da haruffan alamu, don shigar wa na’ura su akan wani muhimmin… Continue Reading