Smartphone Video Editing

Game da Course

Koyi yadda za ka yi editing video da wayarka ta Android cikin sauki da kuma yadda za ka hada sabon video, tare da 3D videos da sauransu

Abubuwan da za ka koya
  • Basic Video Editing Techniques (Importing video clips, trimming clips, adding transitions)
  • Working with Layers (adding new clips, text, animation)
  • Enhancing Videos with Effects and Filters
  • Adding and adjusting audio tracks
  • Syncing audio with video clips
  • Incorporating background music and sound effects
  • Removing video background
  • Adding text overlays, titles, and captions
Abubuwan da ake bukata don farawa
  1. Android smartphone

Malami Muhammad Auwal Ahmad
Muhammad Auwal Ahmad Muhammad Auwal Ahmad Yana da kwarewa game da harkokin da suka shafi Digital Marketing, Online Business, Computer Programming, Social Media Marketing, Web Mastering, Content Creation da sauransu.
Mataki: Beginner, Intermediate, and Advanced

Yare: Hausa

Kudin Shiga: ₦3,000

Daga Bakin Dalibai

Ibrahim Usman

Yanzu Zamu Iya Amfani Da KineMaster din free neh Koh sai mun Biya?

Haris Dahiru

masha allah allah yasa mufara asa'a

shehu magaji

Masha Allah gaskia Muna godiya sosai da wannan ilimi da ka bamu

Miftahu Ahmad Panda

Masha'Allah!, a zahirin gaskiya na ji daɗin wannan Course, kuma na ƙaru da Ilimin Video Editing Sosai, fiye da yadda mai karanta wannan Review zai yi tsammani. Ina shawartarku da kuma ku yi Enrolling wannan Course ɗin domin ku amfana.

Auwal Musa

Masha Allah,kuma Alhamdullilah da wannan course din mai suna video editing. Magana ta gaskiya shi ne na amfana gaya Kuma ina rokon Allah da yasa albarka cikin wannan lamari.no problem and thanks

Habibu Sagir Dayyabu

Masha Allah mlm Allah yasaka da alkhairi Allah ya amfanar damu abun da muka koya

Sani Lawal

Masha Allah Mun qaru sosai da wannan karatu munyi hakuri gashi har muna samun yan chanji

Muhammad Auwal Ahmad

good

Ahmed Nura Hadejia

Aslm Wannan wani cigabane damukasamu dga gareka Allah yamana jagora Allah yakar basira ameen summa ameen.


Get Started Now