Data Analysis for Beginners

Game da Course

Data Analysis yana koyar da yadda ake zakulo wasu muhimman bayanai a cikin data. Wannan course din yana da muhimmanci ga 'yan kasuwa, ma'aikatan asibiti, bankuna da duk wani fannin da ke hulda da bayanai - wato data.

Abubuwan da za ka koya
  • Mene ne data analysis da matakansa
  • Yadda ake yi da computer da wayoyin hannu
  • Working with Power BI
  • Working with Google Sheets
  • Working with WPS Office
  • Data cleaning and preparation
  • Data manipulation
  • Conditional formatting
  • Data visualization
Abubuwan da ake bukata don farawa
  1. Computer or Smartphone

Malami: Muhammad Auwal Ahmad
Yana da kwarewa game da harkokin da suka shafi Digital Marketing, Online Business, Computer Programming, Social Media Marketing, Web Mastering, Content Creation da sauransu.
Mataki: Beginner

Yare: Hausa

Kudin Shiga: ₦3,000

Get Started Now