Professional UI/UX Design

Game da Course

Koyon User Interface da User Experience designs masu matukar kayatarwa na digital products kamar mobile app da website ta hanyar amfani da computer. Wannan ilimin yana da muhimmanci saboda duk wani kayan da kamfani zai kirkira sai an fara tsara samfurinsa don tabbatar da cewa yana da saukin amfani da kuma kayatarwa.

Abubuwan da za ka koya
  • What is UI/UX Design?
    • Importance and Principles of UI/UX
    • Creating a new File
    • Working with layers and Frames
  • Customization
    • Adding text & images
    • Applying colors and styles
    • Aligning and distributing objects
  • Working with Vector Graphics I
    • Using grids
    • Adding shadows and effects
  • Working with Vector Graphics II
    • Creating prototypes
    • Sharing files and collaborating
  • Advanced Topics
    • Components, auto layout, and constraints
    • Working with typography
    • Designing for mobile devices
    • Exporting assets
    • Designing a website or app as a project
Abubuwan da ake bukata don farawa
  1. Computer

Malami Yasin Abdulwahab Musa
Yasin Abdulwahab Musa Yasin Abdulwahab Musa Masanin UI/UX Design, computer programming, sannan kwararren Graphic Designer. Ya san ilimin Content Creation kuma yana taimaka wa mutane don fahimtar designs kala-kala cikin sauki.
Mataki: Beginner, Intermediate, and Advanced

Yare: Hausa

Kudin Shiga: ₦5,000

Daga Bakin Dalibai


Get Started Now