Solana Wallet Tracking
Game da Course
Solana wallet tracking cikakken course ne wanda zai koya ma yadda za ka zama gwani kuma gangaran akan nemo wa tare da bibiyar profitable wallets akan Solana Network har ma ka rinka samun signals masu gwabi daga wallets din.Abubuwan da za ka koya
- Gabatarwa akan wallet tracking da tools din da ake bukata don fara shi.
- Yadda ake amfani da Telegram bots iri-iri don yin wallet tracking.
- Yadda ake amfani da Phantom wallet wurin spying din wallets da sauransu.
- Yadda ake amfani a Solscan wurin wallet tracking, keeping da sauransu.
- Yadda ake amfani da birdeye wurin kammala binciken kwakwaf akan wallets har ma da adana su.
- Yadda ake nemo profitable wallets ta hanyar amfani da Defi App irin su Dexscreener, Ave.i, Birdeye, Mevx da sauransu.
- Sai cikakken insider guide wanda ke da muhimmanci ga daliban wannan kwas.
Abubuwan da ake bukata don farawa
- Smartphone
Malami | Ahamat Desk |
---|---|
Ahamat Desk Yana da kwarewa game da harkokin da suka shafi Blockchain, Cryptocurrency, Online Trading, da Digital Marketing. |