Cyber Security For Beginners
Game da Course
Koyon tsaron na'ura da yanar gizo, inda za ka koyi yadda za ka kare kanka daga miyagun yanar gizo da kuma sanin tsaron na'ura, manhajoji, shafukan yanar gizo a matakin 'yan koyo (beginners)Abubuwan da za ka koya
- Introduction To Cyber Security
- Introduction To Cyber Crimes
- Reasons For Committing of Cyber Crimes
- Malware And Its Type, Adware, Spyware, Hijacking Software, Virus, Worms, Trojan Horse
- Cyber attacks - Phishing, malware, viruses, spamming, Cross Site Scripting, spoofing etc
- How to prevent a computer, webbased software and network from cyber attack
Abubuwan da ake bukata don farawa
- A smartphone or personal computer