Smartphone Graphic Design


Game da Course

Ilimin iya hada hoto da editing dinsa da sauran duk abun da suka shafi wannan bangaren. Za ka koyi yadda za ka hada logo, banner, flyer, poster da sauran designs masu kyau da wayarka ta Android. Idan mutum ya kammala wannan course din zai zama Graphic Designer wanda zai iya hada wadannan abubuwan da na lissafo a baya.

Abubuwan da za ka koya
  • Introduction to Graphic Design
  • Elements of Graphic Design
  • Principles of Graphic Design
  • Color theory
  • Fonts
  • Logos/Banners
  • Graphic Design Resources
  • Invitation Card
  • Political Poster
  • Advanced Flyer Design
  • Logo Design
Kayan Aiki
  1. Android Smartphone
  2. PixelLab Android App

Abubuwan da za ka mora
🎁 World-Class Courses – muna da quality kuma valuable courses daga kwararru

πŸ“Œ FREE One-on-One Mentorship – za mu ba ka direct access da kwararren malami a matsayin mentor, shi ma kyauta

🌍 Big Internship Opportunities – za ka samu damar cike gurbin internship sannan a tura ka kamfanoni don yi musu aiki

πŸ’― In Hausa Language – muna koyarwa da harshen Hausa don a fahimta sosai cikin sauki

πŸš€ Affordable Pricing – karatunmu a araha ne kamar kyauta, kowanne course ana biyan kasa da ₦30,000

🎯 No Monthly Subscription – idan ka biya sau daya, babu bukatar ka sake biya kuma za ka samu lifetime access

⏰ On-Demand Learning – za ka iya karatu duk lokacin da kake so kuma a duk inda kake

πŸŽ“ Free Certificate – za mu ba ka certificate kyauta bayan ka kammala karatu

Mataki: Beginner, Intermediate da Advanced

Yare: Hausa

Kudin Shiga: ₦3,500

Malami Abubakar Ibrahim
Abubakar Ibrahim Abubakar Ibrahim Kwararren Graphic Designer wanda yake koyar da wannan ilimin ga daruruwan matasa don samun abun dogaro-da-kai. Yana kirkirar logo, banner, flyer da sauran designs masu kayatarwa.

Daga Bakin Dalibai

ibrahim Umar Alqadi

good

Salihu Haruna

Alhamdullh Allah Ya Saka Da Alkhairi

Sadiya Adam

Masha Allah πŸ™

Sadiya Adam

Masha Allah

shehu Ismail

Alhamdulillah agaskiya na fa'idantu sosai dawannan darasin.Ba abunda zance face godiya ga flowdiary

IBRAHIM HABIBU

Bidiyan yaki budewa

Hassan M Musa

Thank sir

Hafsat Iliyasu

thanks

Haris Dahiru

allah ya karama malamanmu daukaka

Bashiru Ahmed Tijjani

short and precise

Abdulrasheed Muazu

nice

Mustapha Abdullahi

shin Idan kayi download na font Bayan kayi download nashi Zaka iya rubututa abun DA kakeso akansa Ko Kuma

musa Ibn m Sallau

anyi darasine akan yanda zamuyi download na font da kuma yanda zamuyi aiki da shi

Yahaya Tasiu Yahaya

Allah ya saka da Alheri

shehu Ismail

Alhamdulillah

Muhammad Yusuf

Darasi na gudana zaddadi Alhamdulillahi

Sunusi Abubakar rahogi

muna godiya

Sadiq Sunusi

Masha'Allah Alhamdulillah

Hamza Yusuf

please 3d logo fa

Bilyaminu Atiku

karatu yayi kyau

Azeemah Adam

Gaskiya Masha Allah darussa sunyi kyau kwarai Allah ya taimake Mu baki Ι—aya Amman ya labarin logo da photo editing

Ilyasu Magwe Bello

Alhamdulillah gaskiya karatu yayai kyau sosai sai godiya πŸ™πŸ½ πŸ’― Allah bamu ikon aiki dasu

Abdulmajid Idris

Alhamdulillah

UZAIFA MUSA

logos and banner

Umar Faruk Ibrahim

Alhamdulillah. Nima dai na kammala karatun wannan Course mai Albarka. Saura kuma karantar Courses Ι—in da suke da alaka dashi tare da yawan bincike da kuma yawan Practice. Fatana ALLAH ya sa muci amfanin wannan karatun.

Musa Zubairu Suleiman

Alhamdudullahi njdd wannna course din Kuma insha Allahu zamu zama Graphics designers na musamman acikin qasarnan dama wajen mun gode sosai

Adamu Muhammad

Masha Allah Allah yabamu ikon iyawa sosai

Shuaibu Umar

Masha Allah Karatu yayi seidei kuma babu na 3D logo da kuma yanda ake hada shi login Mah Dah kansa

Khalid Ibrahim

alhamdulillah, a yau ne na kammala wannan Karatun mai albarka. Ina roΖ™on ALLAH ya saka wa mai gabatarwa da Alkhairi mu kuma ya sa mu amfana da abinda muka koya. Sae dae na ga Ζ™orafin mutane da dama akan cewa akwai sauran ababen da ba'a koyar ba alhalin an saka su cikin jadawalin abubuwan da za'a koyar, kamar yadda ake haΙ—a logo, banner da kuma Replication design. duk da haka dae muna godiya kuma matsayinka na beginner a Graphic Design idan ka iya ababen da aka koyar to Gaskiya abu yayi, Allah yayi mana Jagora.

UZAIFA MUSA

Logo

Modu Lawan

Logo

ALAMIN USMAN

pls sir akoya mana yadda ake saka shadow

Abduljalal Dalha Umar

Alhmdllh Hakika Bamuda Abinda Zamu Cewa Makarantar Flowdiary sai Godiya da Sa Albarkah Domin Tayi Matuqar Canza Mana Tunani Da Kuma Rayuwa , Ta Yadda Zamu Koyi Digital skills da Wayoyin Hannunmu Kuma Da Yaren mu Wato Hausa, Gaskiya Alhmdllh Muna Godiya Ma

Really Gaddafi Abdullahi

Good day


Get Started Now

Share this course: