Smartphone Content Creation

Game da Course

Koyi yadda za ka yi creating content irin su video, audio, article don zama content creator da wayarka ta hannu

Abubuwan da za ka koya
  • Introduction to Content Creation
  • Writing Techniques
  • Video Production
  • Audio Recording
  • Graphic Design
  • Video editing
  • Creating promotional videos
  • Editing recorded videos
  • Creating a new video
  • Content strategy and monetization
Abubuwan da ake bukata don farawa
  1. An Android smartphone

Malami Muhammad Auwal Ahmad
Muhammad Auwal Ahmad Muhammad Auwal Ahmad Yana da kwarewa game da harkokin da suka shafi Digital Marketing, Online Business, Computer Programming, Social Media Marketing, Web Mastering, Content Creation da sauransu.
Mataki: Beginner

Yare: Hausa

Kudin Shiga: ₦2,900

Daga Bakin Dalibai

Yahaya Umar

Ma sha Allah

Yahaya Umar

Ma sha Allah, gaskiya na ji daɗin wannan karatu. Allah ya saka maku da alhairi kuma yasa mu ci amfanin abun🤲

Jamilu Abubakar

Masha Allah Allah ya saka da mafificin alakairi. Domin munkoyi abinda yawuce kudin da kukabiya nunkin ba nunkin. Allah ya kara basira da son ci gaban alummar arewa. Alhamdulillah 🤗

Umar Faruk Ibrahim

ALHAMDULILLAH. Muna godiya sosai ga Maigirma CEO, Malam Muhammad Auwal Ahmad (Moheedin). Kuma In sha ALLAH za muyi amfani da wannan kyakkyawar shawara ta ka ta yin Enroll na wasu Courses ɗin domin faɗaɗa karatun mu. Ɗalibi a wannan makaranta mai Albarka. Umar Faruk Ibrahim


Get Started Now