Android Development For Beginner

Game da Course

Koyon yadda ake gina application na wayar Android a matakin 'yan koyo (beginners) da wayar hannu. Babban abun da ake bukata a wajen ka shi ne wayar Android mai kyau, don da ita ake amfani.

Abubuwan da za ka koya
 • Introduction To Android
 • Widgets And Views
 • Android Java
 • Events
 • Components
 • Webview App
 • Image Gallery
 • SMS Greeting App
 • Novel App
 • Music App
Abubuwan da ake bukata don farawa
 1. An Android smartphone

Malami: Abdulrahman Muhammad
Kwararren Android Developer ne wanda yake kirkirar Android Apps masu kyau kala-kala. Yana da kwarewa a kan programming languages irin su Java da Kotlin, sannan ya san yadda zai samar da app wanda zai dace da bukatar masu amfani da shi.
Mataki: Beginner

Yare: Hausa

Kudin Shiga: ₦1,700

Get Started Now