Cryptocurrency For Beginners

Game da Course

Koyi yadda za ka kware a harkar kasuwancin crypto da dabarun samun shiga a harkar. Yadda ake bude wallet, saye da syarwan coins, P2P, da sauransu. Wayarka ta ishe ka aiki.

Abubuwan da za ka koya
  • Introduction to Crytocurrency and Blockchain
  • Introduction to Crypto Airdrop
  • How to Use Binance and OKX
  • How to Invest in Bitcoin and Cryptocurrencies
  • How to Use Blockchain Explorer
  • How to Buy/Sell Coins
  • Technical Analysis
  • Investment Strategies
Abubuwan da ake bukata don farawa
  1. A smartphone

Malami: Misbahu Abdullahi Abubakar
Masanin kasuwancin Cryptocurrency sannan kwararren Graphic Designer. Ya san ilimin Blockchain kuma yana taimaka wa mutane don fahimtar cryptocurrencies cikin sauki, haka nan da kuma designs kala-kala.
Mataki: Beginner

Yare: Hausa

Kudin Shiga: ₦2,500

Get Started Now