General Internet Entrepreneurship

Game da Course

Wannan General Studies ne wanda zai koya maka yadda za ka fara neman idea, sarrafa ta, da amfani da ita. Har ila yau, mun mun kutsa cikin nuna wa matashi yadda zai gano baiwarsa da yadda zai ci moriyarta. Hakika wannan karatun zai taimaka maka ka gina gagarumar fahimta kan yadda za ka fara kasuwanci a yanar gizo da kuma yadda za ka yi nasara. Bugu da kari, course ne wanda zai canja maka tunani game da rayuwar matasa da sanin wasu sirruka.

Abubuwan da za ka koya
  • Understanding Internet Entrepreneurship
  • Defining Your Financial Goals
  • Building a Career in the Tech Industry
  • Mastering Money-Making Techniques
  • How to Generate Profitable Ideas
  • Turning Ideas into Action (Execution)
  • The Power of Mindset in Youth Development
  • How to Discover Your Talent and Monetize It
  • How to Monetize Your Skills
  • Creating Your Personal Brand
  • Building Passive Income Streams
  • Common Challenges Faced by Northern Youths and How to Overcome Them
  • The Golden Opportunities in the Tech Industry
  • Time Management and Overcoming Procrastination
  • Building a Long-Term Vision
  • Are You Ready to Change Your Life?
Abubuwan da ake bukata don farawa
  1. Smartphone

Malami Muhammad Auwal Ahmad
Muhammad Auwal Ahmad Muhammad Auwal Ahmad Yana da kwarewa game da harkokin da suka shafi Digital Marketing, Online Business, Computer Programming, Social Media Marketing, Web Mastering, Content Creation da sauransu.
Mataki: Beginner and Intermediate

Yare: Hausa

Kudin Shiga: FREE

Daga Bakin Dalibai

Muhammad Ahmad

good

Nura Ishaq Bashir

Excellent

Muhammed Bashir Musa

Masha Allah thank you

Muhammad Bala Muhammad

Allah saka da alkhairi mai gida ya karawa rayuwa albarka

yahaya sabiu yahaya

seen

imran salisu

good

Sulaiman Baffa

excellent

salim Al hassan

ohk

Mujaheed Nuhu

Thanks

Abdull Beji

godiya muke

YAHAYA ABDULLAHI

gabatarwa

Yahaya Idris Wawo

InshaAllah zamu bibiya domin amfana

Mustapha safyan Abdullahi

Masha allah

Ansar Y A Ansar

Masha Allah

Aliyu Ibrahim

The Best School

Faisal Imran Auchan

Masha Allahu

Faisal Imran Auchan

very interested

Faisal Imran Auchan

very interested

Muhammad Auwal Sulaiman

Masha Allah

ASHIRU MAMUDA

many more thanks

Umar Ibrahim

👍

Musayyib Salisu

Good job

hussaini abubkar

good

Ismail jibril Saleh

hakan ya bergeni

Abdulkarim muhammad Auwal

yayi kyau

7030269529 Sagir

Yes

Umar Dahiru

Masha Allah

Sharhabilu Abubakar Mai'awaki

Da kyau

salisu Muhammad

nice

Abubakar Ismail Abubakar

Masha Allah, wannan lecture ta fita yanda ya kamata ta kuma haska mana mene Entrepreneurship a sauƙaƙe.

Rabiu Abdulrahaman

Masha Allah

nuraddeeyn lawal

thanks😊

SALISU ALIYU ABUBAKAR

Jazakallahukhair

Abubakar Kabir

JazakAllahu Khairan

Hayatu Magaji Inuwa

thanks for the information

Abba Garba

nice

Abdulmajid Jaafar

Hakika Wannan babbar dama ce musamman ga Mutanen mu na arewa . muna godiya fa ƙirƙirar wannan manhaja Allah Ya kara daukaka

Aliyu saleh Jibril

Allah maɗaukakin sarki ya anfanar damu da abun da zamu samu, ya kuma bamu ikon yin anfani dashi ta hanyar da ya dace.

Muhammad Yakubu

Gaskiya Allah munkaru sosae sosae

Musa Ibrahim Muhammad

tnx

Sila Yahaya

really thank for lecture

Jamilu Abubakar

Allah ya sakama da alkairi

Alhaji Modu Baba grema

masha 6

Khalid habibu Muhammad

mun gode sosai Wallahi Allah yasa ka da Al kairi

Abubakar Abdulhadi

thanks

Mohammed Auwal Dauda Auwal Dauda

Masha ALLAH

Umar Yahya shu'aibu

I need scolership

Saminu Musa Rimi

Allah ya saka da alkhairi nakaru sosai

Saidu Bello

Masha'Allah it's indeed interesting.

Usama Umar

I want learn

Adam Muhammad

market

Bala Abdullahi

good

SANI RABIU

masha Allahu

Ahmad Ibrahim

nice

Mohammed Yahaya

Masha Allah a very educative talk thank you mohideen

Kausar Zakariyya

Good

Ibrahim Garba

nice

Yahuza zaki

Masha Allah

bala yahaya

Masha Allah

Muhammad Jabir Isah

Link din?

ISYAKU MUSTAPHA SANI

muna godiya matuka

Isma'eel Salisu D Malam

Amazing

umar bala

abun yayi sosai

Ilyas muaz

Masha Allah am really appreciate

Nura Idris

Mashaa Allah, Allah ya kara basira da daukaka.

Abdallah Khidir

Komin kankantar sana'arka dole ne kana bukatar kayi Branding?

Yusuf Ibrahim

Gaskiya national dadin wannan course din sosai, flowdiary Allah yataimaka

Haruna Salihu

50

Miftahu Ahmad Panda

Masha'Allah!, Gaskiya mun ƙaru Sosai da Dabarun Samar Da Business Idea, Ƙaddamar Da Ita, Da ma tabbatar da cimma abin da aka nufa na Kasuwanci, ko wata hanyar dogaro da kai, a yanar gizo.

Saeed Lawal

nice lecture

Yusuf Abdulsalam

Masha Allah 🚀

Ahmad Isah Barde

Masha Allah very nice lecture I dont knw y i like anything youths innovtions. keep it more.

Aliyu Ibrahim

We're really appreciated

Mukadda Bamanga

6

Anas Abdu

Very good wannan yayi

Mas'ud Garba Ibrahim

Thank you so much , it is really educative.

MUSA KABIR DANZAKI

Excellent online School

Ishaq Abubakar

Good

Mustapha Muhammad

Good

Abubakar Isah

Masha Allah

Adamu Shehu

Masha Allah

Abubakar Muhammad

Excellent

ABDULLAHI SHITU

Good

Inuwa Adamu

Very impressive learning

muhammad murtala Adam

Assalamu alaikum. Gaskiya naji gadin wannan free course din, kuma ya kara taimaka min wajen kara fahimtar courses din da nayi na digital marketing da kuma Facebook mastery & ads. sannan ya kara min kaimi wajen na kara fadada tunanin yin courses da yawa fiye da yadda nake tunani. yanzu haka Ina shirin shiga na graphic design. in Sha Allah

Jamilu Sani Abdullahi

To ni na biya kudin nawa amma kuma naga haryanzu ban samu damar fara karatun nawa ba. Ko akwai wani protocol da zanbi bayan na biya kudin nawa kafin fara karatu.

Ibrahim Usman Rawayya

Alhamdulillahi satisfied

Aliyu Rabe

interested

Abdul Khalid

Excellent

AL-AMIN AHMAD

Assalamualaikum, Naji dadin wannan course din na (Internet Entrepreneurship) Kuma na anfana da shi sosai.

Salim Musa Zakari

Gaskiya na ji dadin course din Nan, Allah ya saka da Alheri

Yusuf Hassan

mungode

saeed Ibrahim

saeed

Yusuf B Abubakar

Masha ALLAH course yayi na karu da ilimi sosai

Musa Zubairu Suleiman

Meyesa in zanyi exam yake cemin "exam not ready!!!"

Muhammad Alameen Adam

Mu Ɗaliban Flowdiary muna bada shawara a samar da yanayin Download to watch offline, irin na Udemy da YouTube. Because Muna Shan wahala wajen kallon Courses Online, abinda zaka kalla na 20 minute saikafi awa ɗaya kana fama, wannan yana cire ma ɗalibai interest. Ko yau da safen nan na siya sabon Course, amma dai waccan matsalar tana damuna. Note: ba ina nufin Download ɗin da zai sauka cikin Device ba, kawai dai yadda zamu kalla Offline a cikin App ɗin

Ahmed Tukur

Good work

Haruna Hafizu Hussaini

mu yan arewa muna godiya da muka samu jajirtaccu kamarsu Malam Muhamamd Auwal Ahmad

Ilyasu Magwe Bello

Very impressive

Abdullahi Muktar

Masha Allah Allah ta'ala yakara daukaka da arzuki da basira

muhammad habibu

Good

Yusuf Usman

This is Very good 👍👍🙏

Muhammad Chiroma

Good

Abubakar Nasuru

Flowdiary itace share kukanka, wato maganar gaskiya wannan course yayi matukar yimin dadi sosai kuma har kullum abinda yasa Flowdiary take kara birgeni shine Ita bazata baka kifi kyauta ba, domin tasan cewa idan yau tabaka bazaima lallai gobe tabaka ba. Shiyasa take koyama yadda ake kama kifi, duk kuma da hakan pa, itace take baka dukkan wasu kayan aiki tayima theory sannan tayima practical. Yanzu nakara fahimtar cewa tabbas akwai aiki a gabanmu Allah yakara daukaka wannan jami'a Tamu Ameen.

Abdulkadir Dallatu

Masha Allah, Alhamdulillah tabbas flowdiary mafitace ga mutanen Arewa musamman matasa,Allah ya bamu ikon yin anfani da wannan damar

Umar Faruk Ibrahim

Babu shakka muna farin ciki tare da godiya ga Ubangiji (SWA) da ya samar mana da wannan damar. ALLAH ya sakawa malaman mu da Alkhairi. Shawara ita ce "Muyi kokari wajen ganin cewa mun sanar da 'yan uwan mu Musulmi domin suma su karu kuma su amfanar da kansu.

Muhammad Sani

Masha Allah muna godiya

Abdullahi Musa

Mashaa Allah alal hakika naji dadin kasancewa a cikin wannan gidan mai albarka kuma duk courses na ku ya burge Ni kuma ina da bukatar su inshaa Allahu zan kasance tare da domin karuwa da irin baiwar da Allah ya ba ku Allah ya amfanar damu albarkatun cikin Wadannan ilmomin ameen

Ahmad Zaruku Haliru

Masha Allah, this is absolutely amazing. Allah ya Kara yi muna jagora

Amina Abubakar

Masha Allah

Hussaini Dahiru

Masha Allah yasaka da alkhairi

Abdulkadir Adam

Allah yakara muku hakuri da juriya kuma yacika muku burinku🙏🙏🙏

Muhammad Sani Yau

Muna godiya da wannan gwalagwalan ilimai

Abdullahi Ahmad

Masha Allahu, Allah ya Kara basira

Nasiru Umar Mustapha

Indeed it is a giant stride. Keep it up. Allah ya biya ka da gidan aljanna.

Idris Ahmad

Flowdiary Kun gama naku yanzu aiki ya rage namu CEO Allah yasaka da Alkhairi 🙏

Auwal Hussaini

ALLAH ya taimaka mun gode soasae wllh ALLAH ya Kara basira

Habib Hassan

Mashaa'Allah and may Allah increase us in knowledge

SADIQ MUHAMMAD DANBABA

Ma Sha Allah may Allah bless our knowledge and skills acquired.

Khalid Ibrahim

Alhamdulillah, haƙiƙa malam yayi bayanai masu ɗaukar hankali da duk mai sauraro zai fahimta tare da samun ƙwarin gwiwa. fatan mu Allah ya saka wa mlm da Alkhairi.

Zaharadeen Ismaeel

Deenh

Ahmad Muhammad Dusare

Ubangiji Allah Yasa Albarka Acikin Rayuwar mu Baki Daya ,Allah Yasa Ka Da Mafificin Alkairi

ma koguna digital hub

alhamdulillah Wannan yana da matukar amfani kowa ya zo ya karanceshi

Muhammad Buhari Bello

Ma sha Allah! Allah ya qara daukaka wannan makaranta, Aamiin. Tambaya ta a nan itace, shin ni kadai ne ke fuskantar matsalar sauke "FLOWDIARY App" a cumputer ta daga play store sakamakon ina da shi a waya ta? Sannan idan ina so na yi liking vi

Muhammad Sambo

Alhamdulillah I have never seen something like this.


Get Started Now