Computer Basics and Microsoft Office

Game da Course

Yadda za ka koyi yadda ake sarrafa computer da amfani da Microsoft Office irin su Word, Excel, PowerPoint, da Access. Ana bukatar computer.

Abubuwan da za ka koya
  • Computer hardware and software
  • Software Basics
  • Control panel and settings
  • Microsoft Word
  • Microsoft Access
  • Microsoft Excel
  • Microsoft Presentation
  • Computer shortcuts
  • Maintenance and Trubleshooting
  • Creating and Managing files
  • Google Workspace
  • Computer Networking
  • How to Create Google Form
  • How to Create Simple Website
  • Cybersecurity Basics
Abubuwan da ake bukata don farawa
  1. A smartphone and personal computer

Malami Muhammad Auwal Ahmad
Muhammad Auwal Ahmad Muhammad Auwal Ahmad Yana da kwarewa game da harkokin da suka shafi Digital Marketing, Online Business, Computer Programming, Social Media Marketing, Web Mastering, Content Creation da sauransu.
Mataki: Beginner & Intermediate

Yare: Hausa

Kudin Shiga: ₦2,500

Daga Bakin Dalibai

Musa Ibrahim

This is recommendable to anyone buying a computer, or bought a computer but don't know how to operate it. CEO get U covered here

Fatima Alhassan Abdulsalam

Masha Allah

Salim Musa Zakari

Assalamualaikum warahmatullah a gaskiya naji dadin wannan course din Allah ya kara Mana fahimta

Bilyaminu Atiku

masha Allah, very nice lecture recommended it to everyone

Abdulrauf Umar Usman

Gaskiya naji daɗin wannan course ɗin yanda akai bayanin wa'annan darussan akan harshen Hausa. Amma sai dai akwai wata yar matsa karama wacce itace muryar ka bata fita sosai akan video ɗin Nagode.

Umar Faruk Ibrahim

Muna godiya sosai da ALLAH ya nuna mana Wadannan bayi nasa su kayi tunanin koyarwa da Harshen Hausa, domin wadan da basu fahimta ba su gane dakyau. ALLAH ya amfanar damu abinda muka koya.

Abdulmalik Aliyu

masha allah

Ishaka Mustapha

Wannan Makaranta ta Flowdiary tanada matuƙar amfani sosai, domin zata taimaka maka wajen inganta Ilimin ka da kuma haɓaka Skills ɗinka, uwa uba ga takardar shaidar kammala karatu da kuma tabbatar da kwarewar ka akan fannin da ka yi koyo a kansa. Kuma

Muhammad Buhari Bello

Assalam alykum, Bayan wannan introductry course din Ina da bukatar course wanda musamman yayi focusing akan excel.


Get Started Now