WordPress Development

Game da Course

Yadda za ka iya gina shafin yanar gizo (website ko blog) mai kyau ba tare da amfani da yaren na'ura wato programming language ba. Za ka iya aiki da waya ko computer.

Abubuwan da za ka koya
  • Introduction to web development using WordPress
  • Understanding terms: theme, plugin, hosting, domain, website, blog
  • Buying hosting service and domain name
  • Installing WordPress
  • Publishing first post/page/comment
  • Customizing WordPress site
  • Installing and editing theme
  • Installing plugin
Abubuwan da ake bukata don farawa
  1. A personal computer

Malami: Muhamamd Auwal Ahmad
Mataki: Beginner

Yare: Hausa

Kudin Shiga: ₦2,200

Get Started Now