Forex Trading for Beginners

Game da Course

Koyi yadda ake kasuwancin forex da dabarun samun shiga a harkar. Yadda ake bude account, saye da sayarwan currecies, risk management, yadda ake trading da sauransu. Wayarka ta ishe ka aiki.

Abubuwan da za ka koya
 • Introduction to Forex Trading
 • Overview of Forex Market
 • Basics of Currency Trading
 • Understanding Forex Quotes and Pips
 • Market Participants and Their Roles
 • Introduction to Forex Trading Platforms
 • Understanding Forex Terms
 • Fundamental Analysis
 • Technical Analysis
 • Trading Strategies
 • Candlestick Patterns
 • Riding the Trend Strategy
Abubuwan da ake bukata don farawa
 1. A smartphone

Malami: Aliyu Ibrahim Haidar
Kwararren Forex Trader kuma Computer Guru ne. Ya iya sarrafa na'ura da kwarewa wajen kasuwancin foreign currencies kasuwancin zamani da ake kira forex trading.
Mataki: Beginner

Yare: Hausa

Kudin Shiga: ₦2,000

Get Started Now