- World-class Course
- One-on-One Mentorship
- Big Internship Opportunities
- In Local Language
- Affordable Pricing
- On-Demand Learning
- Free Certificate
Ilimin sanin muhimman hanyoyin da ake amfani da su don tallata kasuwanci ko hajoji da zamanantar da su a yanar gizo. Ana amfani da wayar hannu ko computer.
Abubuwan da za ka koya
-Introduction to Digital Marketing
-Forms of Digital Marketing
-Audience Research
-Content Marketing Techniques
-Search Engine Optimization
-Setting up SEO
-Overview of Email Marketing
-Setting up Email Marketing
-Designing and Sending Emails
-Overview of Social Media
-Basics of Social Media Marketing
-Facebook, WhatsApp, and Twitter
-YouTube, Instagram, and TikTok
-Important Things to Know
-How to Run Facebook Ads
-How to Run Instagram Ads
-Copywriting Techniques
-Storytelling and Sales Leveraging
-Affiliate Marketing
-Overview of PPC Advertising
-Digital Marketing Analytics
-Social Media Business
Wanne amfani wannan ilimin zai maka bayan ka kammala?
-Za ka san muhimman hanyoyin da ake amfani da su don tallata hajoji a yanar gizo
-Za ka san dabarun da za ka yi amfani da su don fadada kasuwancinka
-Za ka zama Digital Marketer
Abubuwan da ake bukata don farawa
-Wayar Android
Malami: Muhammad Auwal Ahmad
Mataki: Beginner & Intermediate
Yare: Hausa
Muhammad Auwal Ahmad
Yana da kwarewa game da harkokin da suka shafi Digital Marketing, Online Business, Computer Programming, Social Media Marketing, Web Mastering, Content Creation da sauransu.