Rislanu ya ce kafin ya shiga Flowdiary bai iya gina application ba, kuma bai san yadda ake farawa ba.

Amma yanzu ya zama daya daga cikin daliban Flowdiary masu matukar jajircewa.

Ya gina apps kala-kala. Har chat bot wanda ya yi integrating da ChatGPT ya kirkira a shekarar da ta gabata.

A yanzu haka yana kan gina wani app wanda zai yi matukar taimakawa wadanda suke son fara samun sulalla a yanar gizo.

Shi kam ya dauki bangare guda, ya gano a nan baiwarsa take, kuma yana ci gaba da fadadawa.

A kullum muna addu’ar Allah Ya kara wa dalibanmu basira da jajircewa, amin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *