Machine Learning

Machine Learning ko ML (a takaice) shi ma fasahar na’ura ne da ke ba ta damar koyon abubuwa a maimakon jera mata umarnin abubuwan da za ta yi. Wannan fasahar ta na’ura ita ke da alhakin ba wa na’ura damar… Continue Reading

Data Science

Data Science – a kimiyyar na’ura mai ƙwaƙwalwa, data science wani fanni ne da ya ta’allaka wajen karantar bayanan na’ura da yadda za a iya amfani da su wajen tsakuro ko fahimtar wasu lamura a cikin bayanan. Ana amfani da… Continue Reading

Augmented Reality

Augmented Reality – saɓanin Virtual Reality, augmented reality fasahar zamani ne da ake ƙirƙira don ƙayatar da wani lamari. Wannan fasahar tanada manufar aiki da zahiri don samar da wasu abubuwa kamar hotona a hada su a na zahiri, misali… Continue Reading

Virtual Reality

Virtual Reality yana ɗaya daga cikin manyan fasahohin zamani, wanda yakeda manufar aiki da zahiri don samar da wasu abubuwa kamar hotona a hada su a na zahiri. An fi amfani da wannan fasaha a bangaren wasanni, kamar bidiyoyin wasanni… Continue Reading