Ko Ka San Yadda Ake Gina Android Application da Wayar Hannu?
Android App Development, wato yadda ake gina manhaja ta wayar android, da yadda ake kula da manhajar, da tafiyar da ita a kan tsare-tsaren da aka shirya ta a kai.…
Android App Development, wato yadda ake gina manhaja ta wayar android, da yadda ake kula da manhajar, da tafiyar da ita a kan tsare-tsaren da aka shirya ta a kai.…
Social Media Marketing ya na nufin hanyar da ake tallata wata haja, kasuwanci ko sana'a a dandulan sada zumunta na yanar-gizo, kamar su Facebook, WhatsApp, Instagram, Tiktok, Telegram, Twitter, da…
An samar da Flowdiary a matsayin e-learning platform wato makrantar yanar gizo don koyar da digital skills da harshe Hausa don dogaro-da-kai. Barka da wannan lokaci mabiya wannan shafi na…