MUHIMMAN DARUSSA DAGA SHAHARARRUN MUTANE A DUNIYA
Cristiano Ronaldo ya ce, Na ce wa mahaifina zan zama hamshakin attajiri, amma bai yarda ba. Ga shi yanzu na zama. ☑ Darasi: zuciyarka tana jin abun da bakinka yake…
Cristiano Ronaldo ya ce, Na ce wa mahaifina zan zama hamshakin attajiri, amma bai yarda ba. Ga shi yanzu na zama. ☑ Darasi: zuciyarka tana jin abun da bakinka yake…
Ka san kanka Ka saita kudirinka Ka nemi jagora Ka koyi skills Ka koya wa kanka yin komai Ka gina sana'a Ka jajirce
Sanannen dan kasuwar kasar China, shugaban kamfanin Ali Baba mai suna Jack Ma ya kasance mutumin da duniya ba za ta manta da shi ba sakamakon irin gwagwarmayar da ya…