YADDA ZA KA SHIGA HARKAR FASAHA
A takaice, idan kana son shiga harkar fasaha don a dama da kai, ka bi wadannan matakan 👇 ✔ Ka sa a ranka za ka iya ✔ Ka zabi bangare…
A takaice, idan kana son shiga harkar fasaha don a dama da kai, ka bi wadannan matakan 👇 ✔ Ka sa a ranka za ka iya ✔ Ka zabi bangare…
Tabbas akwai tarin abubuwa wadanda ba a yi idan aka je interview ta neman aiki, ga wasu daga ciki na tsakuro mana don mu kula da su: Da zaran ka…
A matsayinka na matashi da ke rayuwa a wannan zamanin mai cike da abubuwan mamaki, a shawarce ya kamata ka nemi sanin wadannan abubuwan don gina kanka saboda suna da…
Ko kun san akwai yiwuwar manyan kamfanonin America su fara kawo reshensu nan Arewa kamar su Amazon? https://flowdiary.com.ng/blog/2024/02/06/abubuwa-21-wadanda-ba-a-yi-a-wajen-interview/ Hakan yana nuna lallai matasan Arewa za su samu damammaki amma ga…
Idan mutum bai kasance designer/creator ba — wato mai kirkira, zai rinka tambaya idan ya ga wannan abun: UI/UX. A wannan rubutun mun zo muku da bayani a kansu da…