YADDA ZA KA TSARA ABUBUWAN DA KAKE SO KA YI ACHIEVING A SHEKARAR 2024
…ga wasu abubuwa guda 7 da ya kamata ka yi Da farko: Ka tabbatar ka san abun da kake so ka yi, wato ka kiyasta a ranka me kake so…
…ga wasu abubuwa guda 7 da ya kamata ka yi Da farko: Ka tabbatar ka san abun da kake so ka yi, wato ka kiyasta a ranka me kake so…
Flowdiary ta ba ka damar tsara timetable dinka wanda zai ba ka damar yin karatu a duk lokacin da kake so. Ga misali na yadda ya kamata ka tsara lokacin…