Game da Course

Abubuwan da za ka mora
🎁 World-Class Courses – muna da quality kuma valuable courses daga kwararru

📌 FREE One-on-One Mentorship – za mu ba ka direct access da kwararren malami a matsayin mentor, shi ma kyauta

🌍 Big Internship Opportunities – za ka samu damar cike gurbin internship sannan a tura ka kamfanoni don yi musu aiki

💯 In Hausa Language – muna koyarwa da harshen Hausa don a fahimta sosai cikin sauki

🚀 Affordable Pricing – karatunmu a araha ne kamar kyauta, kowanne course ana biyan kasa da ₦30,000

🎯 No Monthly Subscription – idan ka biya sau daya, babu bukatar ka sake biya kuma za ka samu lifetime access

On-Demand Learning – za ka iya karatu duk lokacin da kake so kuma a duk inda kake

🎓 Free Certificate – za mu ba ka certificate kyauta bayan ka kammala karatu

Mataki:

Yare: Hausa

Kudin Shiga:


Daga Bakin Dalibai

Aminu Abdullahi Usman

CRC 101

Buhari Sani

masha Allah

Adamu Abdullahi

Good

Mustapha Sirajo

Wane kalar wallet kenan

MUHAMMADAUWAL ALKASIM

yaya ake amfani da sauran indicator

Abdulkarim Abubakar

Masha Allah

Ismail M garba

Zakaiya siyan coin da kudin bankinka

Aliyu Ibrahim

Maa Shaa ALLAH. Nagane tabbas kuma nakaru maraba da zuwan Flowdiary

Abubakar Musa

Alhamdulillah ina gdy ga Allah da ya bani ikon halartar wannan mkrnt kuma na kammala krt na a bangaren CRYPTO FOR BEGINNERS. MALAMAN MU BAMUDA ABINDA ZAMU BIYA SU DASHI SAI DAI MUCE ALLAH YASAKA DA MAFIFICIN ALKHAIRI.

Isa muktar Yalwa

8

Bello Abdurrazak

v

Mustapha Salihu

defi telegram course


Get Started Now

Share this course: