Advanced Web Development

Game da Course

Matakin wadanda suke son kwarewa a ginda shafin yanar gizo. Duk wanda ya karanci Web Development for Beginners (HTML, CSS, JS) da kuma Web Development for Intermediates (PHP, SQL) yanzu ga course din da ya kamata ya karanta don kwarewa da fadada koyo. Wannan shi ne matakin kwararru.

Abubuwan da za ka koya
  • Yadda ake aiki da JSON
  • Yadda ake aiki da API (FetchAPI, CURL commands)
  • Koyon yadda ake Hosting website
  • Sanin yadda ake aiki da JWT, URL, da SESSION
  • Koyon aiki da database a matakin kwararru
  • Aiki da HTTP protocol da Browser DevTool
  • Koyon yadda za ka kare shafin yanar gizo da kutse
Abubuwan da ake bukata don farawa
  1. Ilimi a matakin Web Development For Beginner da kuma matakin Web Development For Intermediates
  2. A personal computer

Malami: Zubairu Saeed
Kwararren Web Developer wanda yake da sani a kan programming languages kala-kala kamar su HTML, JS, CSS, PHP, SQL, Node.js da sauransu. Yana amfani da ilimin nan wajen kirkirar shafukan yanar gizo da koyar da shi ga wasu.
Mataki: Advanced

Yare: Hausa

Kudin Shiga: ₦3,000

Get Started Now