Web Development For Intermediates

Web Development For Intermediates

Course Description

Ilimin gina cikakken shafin yanar gizo ta hanyar amfani da PHP da SQL a matakin matsakaita (intermediates). Za ka iya aiki da waya ko computer.

Abubuwan da za ka koya
-Kirkirar webpage da hanyar amfani da PHP: Basic syntax, Variables and Data types, Conditional Statement, Arrays, Loops, Functions, String handling

-Amfani da database SQL: SQL syntax, datatypes, operators, data manipulation language and command- SELECT, INSERT, UPDATE and DELETE

-Connecting din PHP da SQL don amfani da database

Wanne amfani wannan ilimin zai maka bayan ka kammala?
-Za ka iya coding da PHP

-Za ka zama Web Developer

-Za ka iya basics na web development

-Za ka zama back-end developer

-Za ka iya aiki da MySQL database don adana bayanai da sauke su

Abubuwan da ake bukata don farawa
-Ilimin Web Development for Beginners (matakin 'yan koyo)
-Computer ko Wayar Android

Malami: Zubairu Saeed

Mataki: Intermediate

Yare: Hausa


Read More

Course Benefits

  • World-class Course
  • One-on-One Mentorship
  • Big Internship Opportunities
  • In Local Language
  • Affordable Pricing
  • On-Demand Learning
  • Free Certificate

Course Fee

₦2,000

Tutor

Zubairu Saidu

Zubairu Saidu

Zubairu Saidu

Kwararren Web Developer wanda yake da sani a kan programming languages kala-kala kamar su HTML, JS, CSS, PHP, SQL, Node.js da sauransu. Yana amfani da ilimin nan wajen kirkirar shafukan yanar gizo da koyar da shi ga wasu.

Reviews

From Top Learners

Faisal Imran Auchan

masha Allahu well explanation and better guidance gaskiya Ni exam din da'akasaka awannan course ɗin yayi sauki dayawa duba da yadda akayi bayani dalla-dalla.

Abdurrashid Amiru

good job

Isah Ibrahim

Wannan shine karshen course din kokuwa

Shamsuddeen Yusuf

can I download the video to offline

Zaharaddeen Salisu Ayuba

aslm

Musa Muhammad Ahmad

Please I Try My Best To Watch Loop Lesson But It Refused To Open I Dont Know Why, Despite Of I Tried Several Times.

Rilwan Musa

Alhamdulilllahi