
Introduction to Video Marketing
Description
Wannan yana daga sashen Content Marketing wanda yake nuna mana yadda za mu tallata hajojinmu a videos. Koyi wannan abun da wayarka ta hannu.Abubuwan da za ka koya
- Introduction to Video Marketing
- The Role of Visual Marketing in Business
- Video Marketing Strategies
- Best Video Production and Editing Tools
- Content Calendar
Abubuwan da ake bukata don farawa
- A mobile phone with internet access