- World-class Course
- One-on-One Mentorship
- Big Internship Opportunities
- In Local Language
- Affordable Pricing
- On-Demand Learning
- Free Certificate
Ilimin iya hada invitation video mai motsi da wayarka ta Android. Za ka iya kirkira videos kala-kala na invitation na aure, biki, birthday, suna, da sauransu cikin sauki.
Abubuwan da za ka koya
-Sauke manhajoji a wayar android
-Iya hada invitation card
-Iya hada video invitation mai motsi
Wanne amfani wannan ilimin zai maka bayan ka kammala?
-Za ka iya kirkira video mai motsi na invitation kowanne kala cikin sauki da wayarka ta android
Abubuwan da ke bukata don farawa
-Wayar Android
Malami: Ibrahim Abubakar Aliyu
Mataki: Beginner & Intermediate
Yare: Hausa
Abubakar Ibrahim
Kwararren Graphic Designer wanda yake koyar da wannan ilimin ga daruruwan matasa don samun abun dogaro-da-kai. Yana kirkirar logo, banner, flyer da sauran designs masu kayatarwa.
From Top Learners
very great kudo's to flowdiary Allah ya saka da alkhairi
Masha Allah