Software Development
Game da Course
A wannan course za ka koyi da yadda za ka gina computer software cikin sauki. Za ka koyi yadda ake saka textbox, button, image, da sauransu ta hanyar designing windows form. Haka nan dai za ka koyi C# Programming Language.Abubuwan da za ka koya
- Sanin GUI da yadda za ka gina naka
- Za ka koyi yadda ake creating button, textbox, image, controls da sauransu
- Koyon designing form, saka tabs da kirkira browser
- Yadda ake aiki da c# programming kamar data types, variables, operations arrays, user input and output, method, control structure
Abubuwan da ake bukata don farawa
- A personal computer
Malami: Muhammad Auwal Ahmad
Yana da kwarewa game da harkokin da suka shafi Digital Marketing, Online Business, Computer Programming, Social Media Marketing, Web Mastering, Content Creation da sauransu.Mataki: Beginner and Intermediate
Yare: Hausa
Kudin Shiga: ₦2,500
Daga Bakin Dalibai
Abduljalal Adam Ya'u
Nasa saita VS dita
Get Started Now
Abduljalal Adam Ya'u
Nasa saita VS dita