Smartphone Video Ads Creation
Game da Course
Koyi yadda za ka hada video ads kala-kala a wayarka cikin sauki. Irin su clips-based, 3D explainer, whiteboard animation da sauransu.Abubuwan da za ka koya
- Yadda ake hada promotional video na talla kala daban-daban masu kayatarwa
- Yadda ake editing video a canja masa launuka
- Yadda ake sanya layer, attaching sabon video, audio da canja voice da sauransu
- Yadda za ka yi creating 3D video explainer wato video mai motsi wanda ake ganin kamar mutum yana magana
- Yadda ake creating whiteboard animation video wato videon da za a ga hannu yana rubutu ko yana zana hoto
Abubuwan da ake bukata don farawa
- An android smartphone