Social Media Monetization Mastery
Game da Course
Kana amfani da dandalin sada zumunta kamar su Facebook, TikTok, Telegram, Instagram, YouTube da sauransu? Shiga wannan course din, zai koya maka yadda za ka ci moriyar wadannan dandulan, ba za ka rinka bata datarka ba.Abubuwan da za ka koya
- Tsarin social media platforms da ire-irensu
- Yadda ake cin moriyar dandalin sada zumunta na Facebook
- Koyon yadda 'yan TikTok suke samun kudi
- Sanin yadda za ka gina hanyoyin samunka kai ma
Abubuwan da ake bukata don farawa
- Smartphone