Search Engine Optimization

Search Engine Optimization

Course Description

Koyi muhimman abubuwa dangane da SEO da yadda ake saita shi a shafin yanar gizo don fadada shafin. Wannan course ne wanda ya dace da masu shafukan yanar gizo, bloggers da content creators. Za ka iya yi da wayarka ta hannu.

Abubuwan da za ka koya
-Mene ne SEO?
-Yadda search engines suke aiki
-Yadda search engine algorithm yake
-Yadda ake keyword research
-Yadda ake saita meta data da meta tags
-Yadda ake saita on-site SEO
-Yadda ake URL optimization
-Amfanin Sitemap da yadda ake saita shi

Wanne amfani wannan ilimin zai maka bayan ka kammala?
-Za ka koyi yadda search engines suke aiki da yadda suke nemo bayanai

-Za ka san muhimman abubuwa dangane da SEO

-Za ka koyi yadda za aka yi keyword research don nemo keywords din da za su dace da niche dinka

-Za ka koyi yadda za ka saita meta data, URL da sauransu a website ko blog dinka

Abubuwan da ake bukata don farawa
-Computer ko Wayar Hannu

Malami: Muhammad Auwal Ahmad

Mataki: Beginner

Yare: Hausa


Read More

Course Benefits

  • World-class Course
  • One-on-One Mentorship
  • Big Internship Opportunities
  • In Local Language
  • Affordable Pricing
  • On-Demand Learning
  • Free Certificate

Course Fee

₦1,000

Tutor

Muhammad Auwal Ahmad

Muhammad Auwal Ahmad

Muhammad Auwal Ahmad

Yana da kwarewa game da harkokin da suka shafi Digital Marketing, Online Business, Computer Programming, Social Media Marketing, Web Mastering, Content Creation da sauransu.

Reviews

From Top Learners

umar yahaya tama

SEO Courses da zaka gane yadda ake gane mi ake searching a yanar Gizo