
Photoshop For Beginner
Description
Yadda za ka koyi amfani da manhajar Photoshop don hada logo, banner, editing hoto da sauransu. Ana bukatar computer.Abubuwan da za ka koya
- Introduction to Photoshop
- Creating a new project
- Understaing layers, colors, curves, and brushes
- Creating and formatting a new picture
- How to change background
Abubuwan da ake bukata don farawa
- A personal computer